Gano dukkan shirye-shirye da labaran RFI
…
continue reading
Podcast by Hausa
…
continue reading
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…
…
continue reading
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
…
continue reading
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
…
continue reading
Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.
…
continue reading
Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).
…
continue reading
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
…
continue reading
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
…
continue reading
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
…
continue reading
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.
…
continue reading
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
…
continue reading
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.
…
continue reading
1
Bitar labaran mako: Bikin cika shekaru 17 da kafuwar Sashin Hausa na RFI
20:21
20:21
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:21
Daga cikin labarun da shirin na Muzagaya Duniya ya sake waiwaya akwai cikar Sashin Hausa na RFI shekaru 17 cif da kafuwa. Sai kuma matakin rushe sabbin masarautun da ya baiwa gwmna Abba Kabir Yusuf damar sake naɗa Sarki Muhammadu Sunusi na II a matsayin Sarkin Kano na 16. A Guinea kuwa, gwamnatin sojin da ke jagorantar ƙasar ce ta rufe wasu kafafen…
…
continue reading
1
Mahawara kan yadda kungiyar Madrid ta lashe kofin zakarun Turai
9:59
9:59
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:59
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon, ya maida hankali ne kan wasan karshe na gasar zakarun Turai wanda kungiyar Real Madrid ta lashe karo na 15 a tarihi, bayan doke Brussia Dortmund, abunda ya maida ita kungiyar data fi kowwacce nasarar dauke wannan kofi mafi girman dearaja a Turai. Gabanin wasan dai ana ganin da wahala Madrid din ta iya samun na…
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
1
A duk shekara Nijar na asarar Eka ko kadadar noma dubu dari sakamakon zaizayewar Ƙasa
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00
‘Muhallinka Rayuwarka’ shiri ne da zai leka Jamhuriyar Nijar, inda wani rahoton ma’aikatar kididdiga ke cewa a duk shekara kasar na asarar Eka ko kadadar noma dubu dari sakamakon zaizayewar Ƙasa da gusowar hamada. Lamarin da ya zama babban koma baya ga ayyukan wadata kasa abinci. Wata matsalar ita ce ta sallacewar kasa da komawarta hako da ba a iya…
…
continue reading
By RFI Hausa
…
continue reading
1
Cikar shugaban shugaban Najeriya Bola Tinubu shekara guda akan karagar mulki
20:04
20:04
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:04
A cikin shirin Mu Zagaya Duniya akwai cikar shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu shekara guda a kan karagar Mulki. sai kuma yadda asusun Tallafawa Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, yayi A wadai da KARUWAR cin zarafi da take hakkin kananan yara a kasashen Mali da Burkina Faso da kuma Nijar a dalilin ta’azzarar ayyukan kungiyoyin ‘yan ta’adda. d…
…
continue reading
1
Kasuwar kayan abincin da ake samarwa a dakunan kimiyya na sake samun karbuwa
10:00
10:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:00
Shirin na wannan mako ya duba yadda kayan abinci da ake samar wa a kimiyyance maimakon shuka ko yanka dabbobi ke kara budewa. Danna alamar saurare tare da Ahmad AbbaBy RFI Hausa
…
continue reading
1
Bitar yadda aka kammala kakar wasanni ta bana
10:00
10:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:00
Shirin a wannan mako shirin ya yi sharhi ne kan yadda aka kammala gasar La liga da wasan karshe na kofin FA da sauran abubuwan da suka faru a karshen wannan mako. Haka nan shirin ya yi tsokaci game da babban wasan da za a iya cewa ya rage a nahiyar Turai a wannan kaka wato wasan karshe na gasar Zakarun nahiyar da za ayi tsakanin Real Madrid da Boru…
…
continue reading
1
Yara 'yan kasa da shekaru biyar na gaza samun alluran rigakafin da ta dace
9:51
9:51
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:51
Shirin na wannan mako ya duba yadda kananan yara musamman a Najeriya da sauran kasashe masu tasowa ke gaza karbar alluran rigakafin da ya kamata su samu kafin cika shekaru biyar da haihuwa.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Nigeria daya daga cikin kasashe masu noman auguda a nahiyar Afrika da duniya
17:54
17:54
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
17:54
Shirin a wannan mako zai ba da hankali ne akan noman auduga, a shekarun baya, Nigeria ta kasance daya daga cikin kasashe masu tinkaho da noman auguda a nahiyar Afrika da duniya baki daya. Sai dai hankalin mahukuntan kasar ya koma ga bangaren man petur bayanda Allah ya albarkaci kasar da mai. Jihohin da suka yi fice a noman auduga a kasar, sun hada …
…
continue reading
1
Gwamna Abba Yusuf ya mayar da Sarki Muhammadu Sunusi kan mukaminsa
20:29
20:29
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:29
Gwamnan Kano Abba Yusuf ya rattaba hannu a wata doka mai rusa ga baki daya masarautun Kano inda ya mayar da Sarki Muhammadu Sunusi kan mukaminsa. Bashir Ibrahim Idris dangane da wannan mataki ya tattauna da Abdoulkarim Ibrahim da Nura Ado Suleiman a cikin shirin Duniyar mu a yau daga nan sashen hausa na Rfi.…
…
continue reading
1
Hauhawar farashin kayayyaki na ci gaba da ta'azzara a Najeriya
10:43
10:43
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:43
Shirin zai maida hankali ne kan hahoton baya-bayan nan da Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta fitar wanda ya bayyana yadda kasar ke ci gaba da fuskantar karin hauhawar farashin kayayyaki musamman na abinci, mafi muni da kasar ta gani a sama da shekaru 20. Rahoton wanda National Bureau of Statistic ta fitar a makon da ya gabata, ya cewa an fuskacin hau…
…
continue reading
1
Koken Jama'a a kan yadda hukumomi ke yi wa abubuwan tarihi rikon sakainar kashi
10:08
10:08
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:08
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda Jama'a ke koken game da rikon sakainar kashi da hukumomi ke yi wa abubuwan tarihi, kamar Makon jiya yau ma shirin ya yi tattaki ne har Kanon Dabo da ke tarayyar Najeriya, inda ya tattauna da shugaban kwamitin raya Al'adun Gargajiya na Majalisar dokokin Jihar, Hon. Sarki Aliyu Daneji.…
…
continue reading
1
Yadda Jami'o'in Najeriya suka fara mayar da hankali kan karatun koyon sana'a
9:37
9:37
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:37
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya yi duba ne kan yadda aka fara mayar dahankali a kan karatun koyon sana'a a Kwalejoji da Jami'o'i a Najeriya. Kuna iya Latsa alamar sauti domin sauraron shirin...By RFI Hausa
…
continue reading
1
Halin da ake ciki a yaki da cutar yunwa tsakanin kananan Yara a Jamhuriyar Nijar
9:58
9:58
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:58
A wannan makon shirin Lafiya Jari ce ya yi duba ne a kan halin da ake ciki a yaki da cutar Tamuwa tsakanin kananan Yara a Jamhuriyar Nijar.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Manchester City ta kafa tarihi bayan lashe kofin Firimiyar Ingila karo 4 a jere
10:00
10:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:00
Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda aka kammala gasar Firimiyar Ingila, musamman yadda kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta kafa sabon tarihin lashe gasar karo 4 a jere.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Tattaunawa da Dr Kasim Garba Kurfi a shirin Duniyarmu a yau
20:29
20:29
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:29
Wannan shiri na Duniyarmu a yau zai dinga muhawara kan harkokin yau da kullum da ke dauke hankalin jama'a a duk ranar Asabar daga karfe 5. Shirin na wannan mako ya karbi bakucin Dr Kasim Garba Kurfi mai sharhi kuma masanin tattalin arziki.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Mutane 15 ne suka rasa mutu sanadiyar harin da matashi ya kai Masallaci a Kano
20:07
20:07
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:07
Daga cikin labarun da shirin wannan makon ya ƙunsa akwai harin da wani matashi a Kano ya kaiwa Masallaci ta hanyar cinna masa wuta, wadda zuwa lokacin gabatar da wannan shiri aka tabbatar da salwantar rayukan mutane 15 daga cikin akalla 30 da ke cikin Masalacin. Shirin na kuma ɗauke da tattauna wa da tsohon gwamnan Jihar Jigawa Sule Lamiɗo, kan tun…
…
continue reading
1
CAC a Najeriya ta bai wa masu sana'ar POS wa'adin watanni biyu su yi ragista
11:24
11:24
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
11:24
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya maida hankali ne kan matakin gwamnatin Najeriya bukatar masu sana'ar POS da sauran masu mu'amala da na'urar da su garzawa hukumar rajistan kamfanoni ta kasar domin yin ragista kafin ranar 7 ga watan Yulin wannan shekara ta 2024.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda Dalibai ke bada gudunmawa wajen sarrafa sinadaran da basa gurbata muhalli
10:01
10:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:01
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya duba yadda Dalibai a kasashen da suka ci gaba ke bayar da gudunmawa wajen sarrafa sinadarin "Hydrogene" da baya gurbata muhalli sosai, ta fuska kere-kere da nufin inganta iskar da ake shaka, bisa tallafin gwamnatocin kasashensu.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda Maza da Mata suka rungumi sana'ar Rini a Kano da ke Najeriya
10:02
10:02
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:02
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi tattaki ne har Kanon Dabo da ke tarayyar Najeriya, inda ya yi duba a kan yadda Maza da Mata suka rungumi sana'ar Rini a Karofin Kofar Mata wadda ke da dogon Tarihi. Shirin ya samu zarafin tattauna wa da Baballiya Hamisu, wanda shi ne mai magana da yawun Marinar ta Kofar Mata.…
…
continue reading
1
Bayani a kan cutar ƙyanda da yadda za a kare yara daga kamuwa
9:58
9:58
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:58
A wannan makon shirin zai yi duba kan cutar kyanda ko kuma measles a turance, cutar da galibi akan ga bullarta a irin wannan lokaci da ake fama da matsanancin zafi musamman a yankunan kasashen yammacin Afrika Sahel. Zuwa karshen watan Fabarairun da ya gabata, fiye da yara 700 suka harbu da cutar kyanda a jihar Borno cikin watan yayinda zuwa yanzu t…
…
continue reading
1
Shirin ya duba zaben Chadi da kuma shirin ECOWAS na kafar rundunar yaki da ta'addanci
19:51
19:51
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
19:51
Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nura Ado SulaimanBy RFI Hausa
…
continue reading
1
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi watsi da sabon harajin da CBN ya bullo da shi
10:26
10:26
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:26
Ƙungiyar Ƙwadago da sauran kungiyoyin farar hula a Najeriya sun yi fatali da matakin gwamnati na baiwa bankuna umarnin fara cirar harajin kashi 0.5 wato rabin ɗaya kenan cikin 100, kan duk hada-hadar aika kudaden da ‘yan kasar ke yi ta intanet. A cewar gwamnatin za a rika amfani da sabon harajin don samar da tsaro daga barazanar masu yi wa mutane k…
…
continue reading
1
Yadda wani kamfanin kasar Denmark ya shirya zuba jarin dala biliyan 6 a Najeriya
9:58
9:58
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:58
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako ya mayar da hankali kan shirin wani kamfanin Denmark na zuba jarin kudi dala biliyan 6 a fannin tashoshin jiragen ruwan jihar Lagas ta Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Ahmad AbbaBy RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo
10:01
10:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:01
Shirin na wannan mako zai yi duba ne kan yadda Hausawa ke tafiyar da masarutar su a yankin Edo wato jihar Benin a tarayyar Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdullahi IsaBy RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kai
10:16
10:16
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:16
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako zai duba yadda matasa suka dukufa wajen amfani da yanar gizo don dogaro da kai. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Har yanzu akwai rashin tabbas game samar da ingantaccen tsaro yayin gasar Olymics mai zuwa
9:59
9:59
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:59
Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya dubi yadda ake tufka da warwarwa game da tsarin samar da cikakken tsaro yayin gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta Olympics da birnin Paris zai karbi bakunci. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Khamis SalehBy RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda matasa ke rungumar tsarin yin kaho a zamanance
10:09
10:09
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:09
Shirin lafiya jari ce na wannan mako ya mayar da hankali ne kan tsarin yin kaho a zamanance Dannan alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Azima Bashir AminuBy RFI Hausa
…
continue reading
1
Matsalar yoyon iskar gas yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha yankin Delta
19:32
19:32
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
19:32
Shirin na wannan mako zai yi dubi ne akan yadda al'ummar karamar hukumar Obagi na jihar RIVERS dake yankin NIGER DELTA tarayyar Najeriya suke fama da matsalar yoyon iskar gas sanadiyar fashewar bututun da aka samu tun a watan Yunin shekarar 2023 wanda yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha, wanda ya sa al'ummar ke kamuwa da cutar amai da gudawa har z…
…
continue reading
1
Najeriya: Ƙarin albashi da gwamnati ta yi bai burge Ƙungiyar ƙwadago ba
19:59
19:59
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
19:59
Daga cikin batutuwan da shirin wannan lokaci ya waiwaya akwai, watsin da kungiyar kwadagon Najeriya ta yi da karin albashin ma’aikatan da gwamnatin kasar ta yi. Sai kuma matakin Burkina faso na rufe karin kafafen yada labarai bisa rahoton da suka bayar na kisan fararen hula sama da 200 da sojoji suka yi. A Kenya kuwa Ambaliyar ruwan ce ta lakume ra…
…
continue reading
1
Karancin ruwa na haddasa tarin cutuka ga al'ummar arewacin Kamaru
10:07
10:07
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:07
Shirin Lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda al’ummar yankin arewacin kamaru ke fuskanta matsalar rashin tsaftatacce kuma wadataccen ruwan sha ba, wanda ke haddasa gagarumar matsala ga lafiyar mazauna yankunan, wannan shi ne maudu’in da shirin na wannan mako zai mayar da hankali akai. Tsaftatacce …
…
continue reading
1
Kan gudun mowar Japan ga yankin Sahel wajen yaki da ta'addanci
9:53
9:53
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:53
Bayan kammala ziyarar kwanaki biyu da ministar harkokin wajen ƙasar ta kai a Najeriya, gwamnatin Japan ta ce za ta bayar da gudun mowa domin yaƙi da ayyukan ta’addanci a yankin Sahel. A tarihi dai ba kasafai Japan ke shiga batutuwan da suka shafi yaƙi da ta’addanci ba a duniya, abin da ya sa wasu ke ganin cewa duk wani tallafi da zai fito daga ƙasa…
…
continue reading
1
Dambarwar EFCC da wasu jiga-jigan tsohuwar gwamnatin Najeriya kan badakalar kudi
10:08
10:08
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:08
Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan matakin hukumar da ke yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annti EFCC na kaddamar na farautar tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da kuma binciken wasu tsoffin mukarraban gwamnatin da ta shude kan cin hanci da rasha da kuma rufta da ci da dukiyar al’umma. A Najer…
…
continue reading
1
Kan matakin rufe wasu kafafen yada labarai da gwamnatin sojin Burkina Faso ta yi
10:38
10:38
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:38
Ƙasashen duniya da kuma ƙungiyoyi kaƙƙin aikin jarida da kuma ‘yancin bayyan ra’ayi, sun yi tir a game da matakin rufe wasu kafafen yaɗa labarai da gwamnatin mulkin sojin Burkina Faso ta dauka. Baya ga kafafen yada labaran Faransa ciki har da RFI da kuma France24, matakin rufe kafafen yaɗa labaran ya shafi na Amurka, Birtaniya Faransa da dai sauran…
…
continue reading
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.By RFI Hausa
…
continue reading
1
An fara samun karancin man fetur a sassan Najeriya
10:08
10:08
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:08
Rahotanni daga sassan arewacin Najeriya na nuna cewar an fara samun karancin man fetur a gidajen sayar da man, abinda ya sa wasu masu man kara farashin da suke sayar da kowacce lita. Ko menene ya haddasa matsalar karancin man fetur din a sassan kasar? Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.…
…
continue reading
1
Koken 'yan Najeriya na rashin saukar farashin kayan masarufi duk da faduwar Dala
10:11
10:11
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:11
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan batun korafin ‘yan Najeriya ke yi game da rashin ganin sauyi a farashin kayan amfanin yau da kullum, bayan karyewar farashin ƙudaden ƙetare masamman dalar Amurka da sanadin tashin ta ne ya haddasa mummunan tashin farashin kayayyaki a kasar, wanda har hukumar ƙididdiga ta ƙasar ta …
…
continue reading
1
Nazari kan yadda wasannin kwata finals na gasar zakarun Turai su ka gudana
9:59
9:59
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:59
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda wasannin matakin kwata finals na gasar zakarun Turai su ka gudana. A makon da ya gabata ne dai aka kammala wasannin zagayen, inda aka fafata a wasanni 4. Dortmund da aris Saint-Germain da Bayern Munich da Real Madrid ne suka kaiga wasan kusa da na karshe a gasar ta bana. A yanzu B…
…
continue reading
1
Matakan da gwamnatin Najeriya ke dauka don magance matsalar tsuntsaye a gonaki
19:27
19:27
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
19:27
Shirin 'Muhalli' na wannan makon tare da Nasiru Sani ya mayar da hankali ne kan tu’annatin da wasu nau'in tsuntsaye da ake kira jan-baki ke yi wa gonaki a Najeriya tare da kokarin da gwamnati ke yi domin shawo kan lamarin.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Hukumar EFCC na neman tsohon gwamnan jihar Kogi Yahya Bello ruwa a jallo
20:05
20:05
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:05
Daga cikin labarun da shirin karshen makon ya waiwaya akwai neman tsohon gwamnan jihar Kogi yahya Bello da hukumar EFCC ke yi ruwa a jallo, lamarin da ya kai ga daukar matakin dakile duk wani yunkurinsa na ficewa daga Najeriya Shirin ya kuma leƙa gabas ta tsakiya inda Iran ta ƙi fusata kan makamai masu linzamin da na’urorin tsaron sararin samaniyar…
…
continue reading
1
Kan halin rashin tsaron da arewa maso yammacin Najeriya ke ciki
10:24
10:24
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:24
Wata kungiyar kare hakkin dan adam ta kasa da kasa da ake kira Global Rights ta bayyana cewa yankin arewa maso yammacin Najeriya shi ne mafi fuskantar ayyukan ta’addanci masu alaka da kashe-kashe ko garkuwa da mutane idan an kwatanta da yankin kudancin kasar. Rahoton da ya bayyana halin da ake ciki a yankin na arewa maso yammacin Najeriya da wani l…
…
continue reading