Best Ajikin podcasts we could find (Updated March 2018)
Related podcasts: Acikin Islamic Religion Education Hukuncin Aikin Arts Books Hajji Hadarin Addini Tsanatawa Futa Musulunci Dake Hukumcen Hukumce Tiryan-tiryan Jinin Mantuwa  
Ajikin public [search 0]
show episodes
 
H
Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam
 
Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.
 
A
Aikin Hajji
Daily+
 
malan yayi bayani akan ayukkan hajji da yadda ake aikin hajji daga farkon hajji har karshensa
 
H
Hukuncin sallah da najasa ajiki acikin mantuwa
 
Malan yayi bayani ne akan halaccin yin sallah da najasa ajiki akan cewa sallarsa tayi bazai mai maitashiba amma wanda yayyi sallah bayada alwala ko tai mama zai mai maita sallar.
 
M
Memoirs of the Court of Queen Elizabeth, Volumes I & II by AIKIN, Lucy
 
Memoirs of Queen Elizabeth from a variety of sources within the monarch's court, compiled and interpreted by Lucy Aikin. (Summary by Cathy Barratt)
 
H
Hukumcin maziyyi acikin tsalki
 
Malan yayi bayanine akan hukuncin maziyyi da kuma ban banci tsakaninshi da mayiyyi da waddiyyi da kuma bayani akan cewa najasane kuma wajibine wankeshi da kuma cewa yana wajabta alwallah da kuma bai wajabta wanka amma doline awankeshi da ruwa dakuma wasu hukumce hukumce masu alaka dashi wanda wajibine musulmi ya sansu.
 
H
Hadarin Bara acikin musulunci
Daily+
 
Hadarin Bara acikin addinin musulinci akan mutun da alumma hadarin bara shine zai tashi ranar kiyama huskassa babu nama sannan mafi yawanci wadanda suke bara sune yan makaranta alkur، ani masu karatun allo. Abinda kekawowar bara rashin aikinyi da maula
 
H
Hukuncin tsanatawa acikin addini
 
Malan yayi bayani ne akan tsoratarwa akan tsanatawa acikin addini cewa wanna shikekawo fita a tafarkin annabi da kuma wajabcin riko da sunna monzon allan .
 
R
Robinson Crusoe in Words of One Syllable by DEFOE, Daniel and AIKIN, Lucy
 
Mary Godolphin was the pseudonym of Lucy Aikin who undertook translating great literature into single-syllable words so that young readers could enjoy plots that were considerably more interesting than, say, the McGuffey readers of the 1880's or the "Dick and Jane" primers of the 1950s (still around today as "decodable readers" in elementary schools). She produced this volume based on Daniel Defoe's most famous work, considered by many to be the first English novel (1719). She also rendered ...
 
A
Aikin hajji tiryan-tiryan
Daily+
 
LaccaceakanaikinHajji da Umarah, da kumanau’ukansa da yadda akegabatar da kowannenau’i.
 
B
Bidi a acikin addinin musulinci
 
Kaset na(1) ma anar bidi "a acikin addini da kuma sanin mahimmacinta dakuma sanin ma anar dukkan bidi a batacce koda mutane suna ganinta keikkiawace da kuma ma anarsa aharshan larabci tareda dalilai kan haka. Dagacin abinda ke jawowa allah baya karba kuwane aiki wanda za a samu lada sannan duk wanda yakoyi dan bid a yanada kamishon laifinsaKaset na(2)sabubbanda kekawo kirkira bidi a cikin addinin musulunci da kuma hadarinda ke cikin bidi a da kum nisantar yan bidi a.
 
P
Pilgrim's Progress in Words of One Syllable, The by AIKIN, Lucy and BUNYAN, John
 
The Pilgrim's Progress from This World to That Which Is to Come is a Christian allegory written by John Bunyan and published in February, 1678. It is regarded as one of the most significant works of religious English literature, has been translated into more than 200 languages, and has never been out of print. The author says in the preface " I have endeavored as far as possible to avoid hard and technical expressions, and I cannot but think that the mere fact of the brevity of the words mus ...
 
W
Wanda yayyi shakun fitan iska acikin salla
 
Malan yayi bayanine akan hukumcin wanda yayyi shaka acikin sallarsa wajan fitar iska ko bai fitaba cewa bazai bar sallarshiba hassai yaji iska ko sauti tare dacewa wannan daga shaitan ne domin asalin Magana shine mutun yagina wanna akan cewa shaitan ne.
 
H
Hukumce hukumcen aikin haji da umra
Daily+
 
Mas alolin haji da umra mafi mahimmacin da yakamaci muslimin mai niyyar haji ko umra yasansu.
 
R
Robinson Crusoe in Words of One Syllable (Version 2) by DEFOE, Daniel and AIKIN, Lucy
 
This book is a fictional autobiography of the title character — a castaway who spends 28 years on a remote tropical island near Trinidad, encountering cannibals, captives, and mutineers before being rescued. You know the story; but do you know the story told in words of one syllable? Here Lucy Aikin under the pen name of Mary Godolphin retells Daniel Defoe's famous tale of danger and solitude and resourcefulness. Because of the simpler words, this might be a good book for listeners where Eng ...
 
Loading …
show series
 
A cikin watan Fabarairun da ya gabata ne aka karrama tsoffin zaratan 'yan wasan kwallon kafan Najeriya da kuma wadanda ke haskawa a yanzu, a wani gagarumin biki da aka gudanar a birnin Lagos.A yau, Abubakar Isa Dandago, zai gabatar ma na da kashi na biyu na abubuwan da suka faru a lokacin wannan biki ne.…
 
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai, Hawa Kabir ta samu tattaunawa da wasu dake ruwa da tsaki a harakokin fina -finai a tarrayar Najeriya.Ga dai ci gaban tattaunawar su.
 
P
Pharmacy Leaders Podcast: Inspiring Leadership Interviews
 
This one-day, two hour seven lecture series provides a basic understanding of how to recognize common drug names, understand the basic classifications, and quickly memorize them for exams. The print, e-book, and audiobooks these lectures are based on, Memorizing Pharmacology: A Relaxed Approach, can be found here https://www.amazon.com/Memorizi ...…
 
Shugabannin kasashen duniya sun aike da sakonni daban–daban zuwa ga al’ummominsu dangane da shiga wannan shekara ta 2018.A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya dubo wasu daga cikin manyan labaran Duniya
 
Hi, I’m Tony Guerra, I teach college pharmacology and I created the Free Pharmacology Course Podcast to help you recognize, understand, and memorize pharmacology and drug names on the run. This first seven lecture series provides a basic understanding of how to recognize common drug names, understand the basic classifications, and quickly memor ...…
 
L
Let The Right Films In
 
It's that time again! We've gathered guests old and new to talk about a favorite 2017 movie. This episode gets a bit spoilery in the Kingsman and Blade Runner sections, but all do contain several basic plot elements, so use the timestamps to avoid anything you're even slightly wary of spoiling.Lela Amparo (https://twitter.com/LelaAmparo, https: ...…
 
Najeriya kasa ce da ake fuskantar yawan mutuwar mata a lokacin da suke dauke da juna biyu ko kuma a lokacin haihuhuwa, lamarin da ya sa masana kiwon lafiya ke ci gaba da yin kira domin wayar da kan dangane da yadda za a ceto rayuwar mata da ma kananan yara.Daya daga cikin matakan da aka fara dauka sun hada da wallafa littafi da ke kunshe da bay ...…
 
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Mohammed Sani Abubakar ya tattauna ne kan muhimmancin sana'ar bola-jari, in da matasa ke yawo kan shara don kalato wasu kayayyakin da aka wurgar saboda lalacewa ko rashin amfaninsu kamar kwalba, gwangwani ko kuma karfe. Shirin ya ji ta bakin wani matashi da ya ce, sana'ar bola-jari ta rufa m ...…
 
H
Hungry For The Power Podcast by ToM
 
Hungry For The Power Podcast #41 (Anikin Guestmix) #TechHouse #House #Fresh #Dance #PodcastBy Hungry For The Power Podcast by ToM.
 
Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel ta lashe zaben da zai bata damar samun wa’adi na 4 bayan kammala shekaru 12 a karagar mulki.Sakamakon farko na zaben da aka gabatar ya nuna cewar hadin kan Jam’iyyar ta na CDU/CSU sun samu kashi 33 na kuri’un da aka kada, yayin da Jam’iyar Social Democrat ta babban abokin adawar ta Martin Schulz ya zo na b ...…
 
A yayin da shuwagabanin kasashen da suka samar da rundunar hadakar gungun G5 Sahel, domin yaki da yan ta’adda a yankin, ke ta neman taimakon kudaden tafiyar da rundunar daga manyan kasashen duniya.Masana harakokin tsaro a yankin na ganin kasawar kasar Fransa, wajen taimakawa kasashen da ta yi wa mulkin mallaka samar da tsaron kansu, lura da hal ...…
 
H
HausaRadio.net
 
VOA Hausa Shirin Safe 0500 UTC • VOA Hausa Shirin Hantsi 0700 UTC • VOA Hausa Shirin Rana 1500 UTC • VOA Hausa Yau da Gobe 1530 UTC • VOA60 AFIRKA: A Dakar, Kotu Ta Saki Dan Gwagwarmayan Nan Kemi Seba • VOA60 DUNIYA: An Fara Gudanar Da Aikin Hajji Na Kwanaki Biyar A Mecca • Labaran Talabijin na 30/08/17 • VOA60 AFIRKA: Hukumomi Sun Ce Akalla Mu ...…
 
Shirin ya tattauna ne kan farashin kujerar Hajji a Najeriya musamman banbanci tsakanin farashin kujerar hukumar alhazzai da kuma kujerar da ba guzuri da ake kira ta jirgin yawo ta kamfanoni masu zaman kansu da ke aikin hidima da alhazzai.
 
A cikin shirin kasuwanci da tattalin arziki, Awwal Janyau ya dubo irin rawar da hukumomin Najeriya ke takawa dangane da batun tallafawa al'uma da kudi daga shirin nan na N Power.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 11/27/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 11/20/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 11/13/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 11/06/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 10/23/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 10/09/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 09/24/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 09/11/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 09/04/2016, at Tabernacle United Church by Katie Aikins. Come worship with us.
 
T
Tabernacle United Church Sermons
 
Sermon preached Sunday morning, 08/07/2016, at Tabernacle United Church by Rev. Katie Aikins. Come worship with us.
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login