Best Hukumce podcasts we could find (Updated October 2018)
Related podcasts: Hukumcan Islamic Religion Education Huffi Akan Shafa Ruwa Taima Hukumcen Haji Umra Aikin  
Hukumce public [search 0]
show episodes
 
Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan Ruwa Dacewa wasu malumma sun kasa ruwa gida uku wasu kuma sun kasashi gida biyu kawai Dakuma bayani akan halittan yin anfani da rowan da suka cudaiyya da kasaDa wasu hukumce hukumne masu alaka daruwa masu tsalki ko masu najasa wanda wajibine musulmi yasansu.
 
Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan shafa akan huffi Dakuma lokuttan dayahhalitta matafiyi yayi shafa acikinsu da kuma azauni dakuma bayani akan halittan shafa akan rawani da sapa .Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan shafa akan huffi wanda wajibine musulmi yasansu.
 
Malan yayi bayanine akan dalilan dakesa ayi taimama da kuma lokuttan da taimama ta halitta dakuma lokuttan dabata halittaba da kuma nau aukan kasan da yahalitta ayi taimama akanta da abubuwan dake dokan hukumcinta dakuma sauran bayanai akan taimama wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
 
Mas alolin haji da umra mafi mahimmacin da yakamaci muslimin mai niyyar haji ko umra yasansu.
 
Loading …
show series
Google login Twitter login Classic login