Best Hukuncin podcasts we could find (Updated March 2018)
Related podcasts: Islamic Religion Education Jinin Azumi Acikin Sallah Malan Fatawan Zuciya Addini Tsanatawa Jafar Attauba Ajikin Futa Jumaa Auzuriba Sallar Batarada  
Hukuncin public [search 0]
show episodes
 
H
Hukuncin Layya
Daily+
 
Takaitaccan bayanine akan abinda ya shafi dabbar da za’a yi layya da ita, da kuma ladubban wanda zai yi layyar, da lokacin yanka layyar, dadaidai sauransu.
 
H
Hukuncin cin haram
Daily+
 
Hukuncin cin haramu da hayyoyin dayakamaci muslimi yabisu dan nisantar haramu
 
H
Hukuncin kida da waka
Daily+
 
Haracin kida da waka dakuma tsoratar da musulmi da sauraransu domin yanacikin dalilan da ke nisattar da bawa ga qur ani da allah da kuma rahamarsa.
 
H
Hukuncin tsanatawa acikin addini
 
Malan yayi bayani ne akan tsoratarwa akan tsanatawa acikin addini cewa wanna shikekawo fita a tafarkin annabi da kuma wajabcin riko da sunna monzon allan .
 
H
Hukuncin bawalin yariyya da yaro
 
Malan yayi bayanine akan hukuncin bawalin yariyya da yaro da wasu hikimomin dasukasa wanje bawalin yariyya banda na yaro dawasu hukumce hukunce masu alaka da bawalin yariyya dana yaro wanda wajibine musulmi yasansu.
 
H
Hukuncin durkusawa ma wani
Daily+
 
Malan yayi bayani ne akan hukunci durkusawa ma wani ko agida ko a makaranta saboda anna ya hana durkusawa ma wanin allah
 
H
Hukuncin jinin haila
Daily+
 
Hukumcin jinin haila, da haramcin saduwa da mata acikin jinin haila.
 
H
Hukuncin aske kai batarada auzuriba
 
Malan yayi bayanine akan aske gashinnkai taredacewa yin haka sifface daga cikin siffofin yan bidi a amma yahalitta askeshi gawandakeda waniciwo akansa ko wani lalura akansa .
 
H
Hukuncin yadda ake suna a musulinci
 
Malan yayi bayani ne akan yadda ake suna a musulinci dakuma cewa yahalitta akira mutane zuwa waliman cin abincin walima na suna kuma ya hallita ayiwa yaron suna a ranar da aka aifeshe ko rana ta bakoai.
 
H
Hukuncin sallah da najasa ajiki acikin mantuwa
 
Malan yayi bayani ne akan halaccin yin sallah da najasa ajiki akan cewa sallarsa tayi bazai mai maitashiba amma wanda yayyi sallah bayada alwala ko tai mama zai mai maita sallar.
 
H
Hukuncin yin sammako a sallar jumaa
 
Malan yayi bayanine akan falalar sammakon zuwa juma a dabayayi akan lokutta biyar kafin zuwan limami dakuma falalar yin wanka aranar juma a da sauraron hutubar liman dakuma sauran bayanai akan fadalolin sammakon zuwa juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
 
H
Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam
 
Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.
 
H
Hukuncin tawassali da aiki da sunayan allah da manzonsa
 
Malan yayi bayani ne akan halaccin tawassali da allah da kuma ayukan nagari na zahiri da batini dakuma yin tawassali da sonda mutun yakewa annabi
 
H
Hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a azumi
 
Malan yayi bayanin akan hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a ramadan dakuma wasu hukunce hukunce masu alaka da haka
 
S
Sihiri da bokanci
Daily+
 
Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.
 
F
Fatawan malan jafar
Daily+
 
– 1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu .– 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma hukuncin musulmi ya auri kirista ko bayahudiya , da suransu .– 3- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu.– 4- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu.– 5- Hukuncin mu a l ...
 
H
Haramcin shan jiya
Daily+
 
Hukuncin shan jiya, da shan abubuwan dakesa maye, da wasu tambayoyi masu anfani.
 
D
Dai daita sahu a sallah
Daily+
 
Hukuncin dai daita sahu asallah da wasu kurakurai da wasu masu sallah kefadawa aciki wanda wajibine ga musulmi yasansu.
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
Daily+
 
Ya bayyana hukuncin sa’ayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.
 
A
Azumi da hukuncinsa
Daily+
 
Malan yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncenta da yadda ake bambanta tsakani alfijiri na gaskiya dana karya da sauran hukuncin azumi da yakkamaci kowane musulmi ya sansu
 
S
Son zuciya
Daily+
 
Hukuncin bin zuciya da azabar da allah ya tanadamasu da dalilan dakesa bin zuciya dagacikinsu raunin imani da zama tareda mutane batagari.
 
T
Tafsirin surar attauba
Daily+
 
surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai
 
S
Sharhin littafin qiyam ramadan na shiek nasir addin albani
 
Malan yayi bayani akan tsayuwan dare da falalarsa da hukunci tsayuwan dare ga mata da hukunci I I tikafi da sharuttanshi da hukunshi ga mata da hukunci ziyaran miji a masallaci da abubuwan da mai I I tikafi yakamata yayisu da abubuwan da basu kamataba da sauran hukunce hukuncin tsayuwan dare da sauransu.
 
H
Hukumcin ruwanda kare ya sayya baki acikina
 
Malan yayi bayanine akan hukuncin rowanda kare ya sayya baki cikinshi Yayi bayani cewa wannan ruwa sunzam najasa kuma wajibine a wanke abinda yasa bakinsa aciki so ba kuwai na fako da kasa Dakuma hukumcin wankeshi da sabuni da sauransuDa wasu hukumce hukumne masu alaka das hi wanda wajibine musulmi yasansu.
 
Loading …
show series
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 08
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 11
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 01
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 04
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 10
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 05
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 07
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 02
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 03
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 06
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 09
 
H
Hukuncin Layya
 
Hukuncin Layya 12
 
H
Hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a azumi
 
Hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a azumi
 
H
Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam
 
Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam
 
H
Hukuncin aske kai batarada auzuriba
 
Hukuncin aske kai batarada auzuriba
 
H
Hukuncin yin sammako a sallar jumaa
 
Hukuncin yin sammako a sallar jumaa
 
H
Hukuncin bawalin yariyya da yaro
 
Hukuncin bawalin yariyya da yaro
 
H
Hukuncin tawassali da aiki da sunayan allah da manzonsa
 
Hukuncin tawassali da aiki da sunayan allah da manzonsa
 
H
Hukuncin yadda ake suna a musulinci
 
Hukuncin yadda ake suna a musulinci
 
H
Hukuncin durkusawa ma wani
 
Hukuncin durkusawa ma wani
 
H
Hukuncin tsanatawa acikin addini
 
Hukuncin tsanatawa acikin addini
 
H
Hukuncin sallah da najasa ajiki acikin mantuwa
 
Hukuncin sallah da najasa ajiki acikin mantuwa
 
Kaset na (6) yana Magana dangane da hukuncin yin wankan janaba, kuma yaushe mutum yake wajaba gareshi yin wankan janaba
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login