Ilim public
[search 0]
More

Download the App!

show episodes
 
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
 
Loading …
show series
 
A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon , Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali ne a kan dakatar da harkokin kamfanin sadarwa na Twitter da gwamnatin Najeriya ta yi biyo bayan goge wani sako da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya wallafa. Masana harkar sadarwa sun tofa albarkacin bakinsu.…
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna ne kan yadda wata matashiya a jihar Kanon Najeriya ta kirkiri manhajar da ke kwarmata rahotanni game da masu fyade. Ana amfani da manhajar ne mai suna Helpio a wayoyin hannu. Kuna iya latsa alamar sauti domin jin cikakken bayani kan dalilin da ya sa matashiyar mai shekaru 20 ta samar da wannan …
 
Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali ne kan barazanar da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta yi na sake komawa yajin aiki. Malaman sun yi korafin cewa gwamnati ta ki cika alkawurran da ta dauka musu, sannan tana muzguna wa mambobinta.By RFI Hausa
 
Albarkacin bikin ranar mata ta duniya, shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' tare da Bashir Ibrahim idris ya yi dubi ne da ilimin 'yaya mata da kuma matsalolin da ya ke fuskanta a Najeriya. A wannan shirin, ya leka jihar Kaduna ne, don jin irin tsare-tsaren da hukumomi ke yi don inganta ilimin 'yaya mata, musamman ma a yanayi na rashin tsaro wanda yake sany…
 
Loading …

Quick Reference Guide

Copyright 2021 | Sitemap | Privacy Policy | Terms of Service
Google login Twitter login Classic login