Best MahiMMAcin podcasts we could find (Updated October 2018)
Related podcasts: Islamic Religion Education Rayuwar Haji Alolin Mafiya Lokaci Umra  
MahiMMAcin public [search 0]
show episodes
 
Mas alolin haji da umra mafi mahimmacin da yakamaci muslimin mai niyyar haji ko umra yasansu.
 
Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa,
 
Loading …
show series
Google login Twitter login Classic login