Best acikin podcasts we could find (Updated June 2017)
Related podcasts: Sharhin Islamic Religion Education Littafin Hukuncin Littafi Zinace Musulinci Hadarin Musulmai Ummar Akidodin Salihina Riyadus Mustaqim Siratull Iqtidaaul Addini Tsanatawa  
Acikin public [search 0]
show episodes
 
H
Hukumcin maziyyi acikin tsalki
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan hukuncin maziyyi da kuma ban banci tsakaninshi da mayiyyi da waddiyyi da kuma bayani akan cewa najasane kuma wajibine wankeshi da kuma cewa yana wajabta alwallah da kuma bai wajabta wanka amma doline awankeshi da ruwa dakuma wasu hukumce hukumce masu alaka dashi wanda wajibine musulmi ya sansu.
 
H
Hukuncin tsanatawa acikin addini
Daily+
 
Malan yayi bayani ne akan tsoratarwa akan tsanatawa acikin addini cewa wanna shikekawo fita a tafarkin annabi da kuma wajabcin riko da sunna monzon allan .
 
H
Hadarin Bara acikin musulunci
Daily+
 
Hadarin Bara acikin addinin musulinci akan mutun da alumma hadarin bara shine zai tashi ranar kiyama huskassa babu nama sannan mafi yawanci wadanda suke bara sune yan makaranta alkur، ani masu karatun allo. Abinda kekawowar bara rashin aikinyi da maula
 
B
Bidi a acikin addinin musulinci
Daily+
 
Kaset na(1) ma anar bidi "a acikin addini da kuma sanin mahimmacinta dakuma sanin ma anar dukkan bidi a batacce koda mutane suna ganinta keikkiawace da kuma ma anarsa aharshan larabci tareda dalilai kan haka. Dagacin abinda ke jawowa allah baya karba kuwane aiki wanda za a samu lada sannan duk wanda yakoyi dan bid a yanada kamishon laifinsaKaset na(2)sabubbanda kekawo kirkira bidi a cikin addinin musulunci da kuma hadarinda ke cikin bidi a da kum nisantar yan bidi a.
 
W
Wanda yayyi shakun fitan iska acikin salla
 
Malan yayi bayanine akan hukumcin wanda yayyi shaka acikin sallarsa wajan fitar iska ko bai fitaba cewa bazai bar sallarshiba hassai yaji iska ko sauti tare dacewa wannan daga shaitan ne domin asalin Magana shine mutun yagina wanna akan cewa shaitan ne.
 
H
Hukuncin sallah da najasa ajiki acikin mantuwa
 
Malan yayi bayani ne akan halaccin yin sallah da najasa ajiki akan cewa sallarsa tayi bazai mai maitashiba amma wanda yayyi sallah bayada alwala ko tai mama zai mai maita sallar.
 
I
Isra I da miraji
Daily+
 
Darussan da wa azi acikin isra I da mirajin manzun allah.
 
H
Hukuncin jinin haila
Daily+
 
Hukumcin jinin haila, da haramcin saduwa da mata acikin jinin haila.
 
A
Akidodin al ummar musulmai
Daily+
 
Malam yayi bayani kan bidi،a acikin addini , yakuma banbanta stakanin bidi،a da sunna ta manzon allah (saw). bidi،a bata kasancewa sai a cikin addini ba acikin lamurran duniyaba , san yanuna hadarin bidi a ,yakoma bada misali kan bidi،a acikin addini,sannan yattabo akidar yan shi’a da kuma hadarisu kan ahli sunna, sannan akarshe yayi bayani kan yan kur’ani .
 
I
Illolin zinace zinace
Daily+
 
Haramcin zina da gudun magabata gareshi,da kuma illolin zina acikin al umma.
 
H
Hakkokin mace amuslinci
Daily+
 
Hakkokin da addinin muslinci yaba mace muslima. Acikin alqur ani da hadisi.
 
S
Sharhin littafi iqtidaaul siratull mustaqim
 
Malan yayi bayani ne akan addini musulinci da dacewarsa akowane zamani da kowane wuri, da kuma fadakarwa akan yisanta da koyi da yahudawa da kiris tuci acikin abadun su da kuma bautama wanin allah ka mar waliyyai da kabur bura da sauransu, da kuma dabi aun da aka hana musulmi yayi koi koyo na ahlul kitab da wa aida basu kamaci akoi koyaisuba
 
A
Auran sunnah
Daily+
 
Yayi Magana ne akan auran sunna da matayan da suka halite a aura da wa aida suka harata a auresu da wasu kurakuran da akeyi acikin aure.
 
K
Koyi da manzun allah (s.a.w)
Daily+
 
Koyi da manzun allah acikin ibadodinmu da rayuwarsa da tsoratarwa dangane da rashin koyi da shi sallah lahu wasalam.
 
S
Sharhin littafi al wasitiyya
Daily+
 
Bayanin akan tauhidi da shirka da wasu nau aukan shirka da wasu kefadawa acikinsu da gar gadi akansu da wasu mas aloli masu mahimmaci akan tauhidi wanda wajibine akan kowane musulmi yasan su dan gudun fadhawa acikin shirka.
 
T
Tafsirin surar al imrana
Daily+
 
Malan yayi bayanine acikin wanga sura akan katdaita allah da kuma gaskanta annabawa da qurani da kuma mayarda martini akan shubahan ahlul kitabi nasara da kuma bayani akan hajji da hukumcin jihadi da kuma ukubar da allah yattanadawa masu hana zakka da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi
 
S
Siffofin kawarijawa
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan siffofin kawarijawa masu tsanani acikin addini yana dagacikin siffofinsu ankarin ceto da azabar kabari da alamomin tashin alqiyama, yayitsoratarwa gameda masu irin wan nan aqida awanga zamani kamar yank ala kato da sauransu masu irin wanga aqida tasu.
 
S
Sharhin littafin riyadus salihina
 
Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe
 
D
Dankonzumunta a addininmuslunci
Daily+
 
Mahimmacin yan uwantaka acikin addin musulinci da kuma sada zumunta acikin addinin musulunci,musulmai yan uwan junane yana da cikin imanin mutum musulmi bayacika sai yasoma danuwa abidayakesomakansa na alkairi. Sanan musulmi bayacutar damutane shine kuma janhankullaan yin karatu da karantarwa da kira dayinwaazi. Mututamutum da girmamashi kuma yafadakarda tuna niimomin da allah yayima musulmi shine aikowar dan sako zuwa garemu shine annabi muhamad (saw) dagacikin niimomin da allah yayimuna sh ...
 
T
Tarbiya a musulinci
Daily+
 
Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensuYana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu
 
S
Sharhin littafin ahkamul jana iz
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan marashi lafiya da abubuwan dasuka wajaba akanshi da kuma hukumci zirayar marashin lafiya da yadda ake yimasa talkinin sha hada dakuma bayani akan alamomin kaeshan kuarai da yadda ake yiwa mamaci wanka da salla dakuma bayani akan wasu kura kuran da wasu suke fatdawa acikinsu na bidi a da shirka acikin hukumce hukumcan ja na iza
 
S
Sharhin littafin tahawiyyah
Daily+
 
Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa mamaci al qur ani ,dakuma Waliyyan allah da bam baci tsakaninsu da Waliyyan shaitan da masu sihiri da bokanci , dakuma fa lalan sahabbai da makaminsu awajan allah , dasauran abubuwa masu mahimmaci da yakkamaci musulmi yasansu acikin addininsa da aqidarsa.
 
Loading …
show series
 
Hukumar Kula da Zirga-zirgar Jiragen sama ta Najeriya NCAA, ta bukaci kamfanonin layukan sadarwa da sauran masu ruwa da tsaki, kan sufurin jiragen sama, da su nemi izini kafin tsawaita gine-ginensu ko kafa turakunan sadarwa. A cikin wata sanarwa da ta fitar, hukumar ta bayyana muhimmancin mutunta wannan tsari da ta ce, yana kunshe a cikin dokar ...…
 
A cikin ‘yan makwannin baya-bayan nan ana yawan samun hare-haren Boko Haram musamman a wasu yankuna da ke cikin jihar Borno, yayin da wasu ke bayyana fargaba kan yadda ‘yan Boko Haram ke afka wa mutane idan suka fita zuwa gonakinsu. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Alhaji Muhammad Mustapha Maikanuri.…
 
A cikin shirin mu zagaya Duniya Mahaman Salissou Hamissou ya dubo wasu daga cikin manyan labaren da suka maida hankali zuwa yaki da ta'adanci a yankin Sahel.
 
Malaman Addinin Islama sun bukaci al’ummar Musulmin duniya da su kara kaimi wajen gudanar da ayyukan alheri musamman a cikin goman karshe na watan azumin Ramadan da ke dab da karewa. Malaman sun bayyana goman karshen a matsayin mafi muhimmanci fiye da sauran ranakun watan na Ramadan. A game da muhimmancin goman karshen, Abdurrahman Gambo Ahmad ...…
 
Kamar yadda ya alkawalta a lokacin yakin neman zabensa shugaban kasar Amruka Donald Trump ya sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci tsakanin kasar da Cuba, sakamakon yarjejeniyar da Barack Obama ya cimma da shugaban Cuba Raul Castro a 2014.salissou Hamissou ya duba wasu daga cikin manyan labarai na mako a cikin shirin Mu ...…
 
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Awwal Janyau ya kai ziyara ne kasuwar 'yan lemu da ke jihar Kano a Najeriya, in da ya tattauna kan rahusar da aka samu a hada-hadar kayayyakin marmari a cikin wannan wata na Azumin Ramadan. Kasuwar ta kuma hada 'yan kasuwa da ke safara daga kasashen Afrika.…
 
Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan al'adar neman aure a kabilar Mumuye. A cikin shirin za ku ji abubuwan da al'adar ta kunsa tun daga neman auren har zuwa tarewa a gidan miji.
 
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya ci gaba ne daga in da ya tsaya a makon jiya, in da ya tattauna kan kere-keren kayayyaki daban-daban da wani matashi mai suna Muhammad Auwal Mele ya yi a Najeriya. A cikin shirin na wannan makon za ku ji yadda jirgin da wannan matashi ya kera ya tashi sama tare da yin ya ...…
 
Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman na wannan makon ya dora ne daga in da ya tsaya a makon jiya kan bikin al'adar farautar Belle a cikin al'ummar Mumuye a jihar Taraba da ke Najeriya.
 
A cikin shirin dandalin fasahar Fina-Finai Hawa Kabir ta samu zantawa da wasu yan wasan Fim dake arewacin Najeriya dangane da irin kalubale da suke fuskanta.
 
A jiya lahadi 14 ga watan Mayu aka soma gasar cin kofin kwallon kaffa na yan kasa da shekaru 17.a karawar farko Guinee ta doke Gabon da ci 5 da 1,Ghana ta doke Kamaru da ci 4 ba ko daya.A cikin shirin, Abdoulaye Issa ya duba mana irin kokarin da hukumomin Nijar suka yi wajen kasasncewa a Gabon.
 
A cikin shirin dandalin fina -finai Hawa Kabir ta samu tattaunawa da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakar Fina-finai tareda ambato wasu daga cikin matsalollin da suke fuskanta.
 
A
AWR Hausa - هَوْسَ
 
Isaac and Rebeccah, the family that trusted in God. Ishaku da Matarsa Rebeka, iyali da sun dogara ga Allah / Making the right choices in life. Zabi mai kyau a cikin rayuwa / You are responsible for your Choices-kada ka ba wani laifiBy podcasts@awr.org (AWR).
 
A cikin shirin Fina -finai Hawa Kabir ta dubo hanyoyin da masu tsara Fina -finai a Najeriya ke amfani da su domin shirya fim da ma irin kalubalen da suke fuskanta.
 
Shugaban mabiya cocin Katolika a duniya Paparoma Francis ya kai ziyara a cocin nan da aka kai wa hari a ranar 11 ga watan disambar da ya gabata a kasar Masar.Francis ya yi amfani da wannan ziyara domin jaddada fatan samun zaman lafiya a tsakanin mabiya addinin kirista da kuma sauran addinai.Salissou Hamissou a cikin shirin Mu zagaya Duniya ya d ...…
 
Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan barazanar bacewa da wasan langa ke fuskanta duk da tsohon tarihin da ya ke da shi a kasar Hausa. A cikin shirin za ku ji yadda dattijai da suka haura shekaru 70 ko kuma 80 suka gudanar da wasan Langa a lokacin kuriciyarsu. Sannan za ku ji yadda matasan y ...…
 
Mafi yawa daga cikin shahrarren 'yan wasa musamman a fagen kwallon kafa, na kulla kwantaragi domin buga wa wasu kungiyoyi da ke China ko kuma Amurka.To sai dai abin lura a nan shi ne mafi yawansu na kulla irin wannan kwantaragi ne a daidai lokacin da suka fara shiga shekarun gaf da yin ritaya daga kwallon kafa, yayin da wasu ke daukar irin wann ...…
 
Shirin na wannan mako, ya leka jamhuriyar Nijar, inda ake bikin zagayowar makon 'yan bori wanda aka saba yi a duk shekara. A duk olokacin wannan biki dai 'yan borin kan bayyana awasu daga cikin abubuwan da suke cewa zasu faru a cikin shekara.
 
Shirin Lafiya ya yi dubi akan matakan da hukumomin kiwon lafiya a jamhuriyar Nijar suka dauka don soma aikin bayar da rigakafin allurar kariyar daga dan Sankarau musamman a cikin jihohi 6 da aka samu bullar cutar.
 
A cikin shirin Al'adun mu na gado Garba Aliyu Zaria ya duba mana halin rayuwa na maharba a garin kuje yankin Abuja dake tarrayar Najeria,inda ya samu zantawa da wasu daga mazauna wannan wuri.Sai a biyo mu
 
Da dama dai daga cikin matasa na baya-bayan nan ba su da cikakkiyar masaniya game da wasan Langa, watakila ma wasu basu ma san shi ba baki daya.Wasan Langa a jihar Kadunan Najeriya da ke arewacin Najeriya, wasan da masana ke cewa na fuskantar barazanar bacewa, saboda rashin ba shi tallafi ko kuma goyon bayan da ya dace.Abdulrahamane Gambo ya yi ...…
 
Shirin Kasuwa A Kai Maki Dole diba halin da ‘yan kasuwar kifi ke ciki a Jihar Borno musamman babbar kasuwar Kifin da ake kira tashar Baga a garin Maiduguri da ake ganin zaman lafiya ya samu daga barazanar Boko Haram. A cikin Shirin za ku ji koken 'Yan kasuwar
 
Shirin lafiya Jari ya kai ziyara ne sansanonin ‘yan gudun hijirar rikicin Boko Haram a Jihar Borno domin diba halin lafiyarsu, kuma a cikin shirin za ku ji yadda suke rayuwa a cunkushe da kuma fama da matsalar karancin abinci mai gina jiki musamman ga yara kanana.
 
A cikin shirin Ilimi hasken rayuwa,Bashir Ibrahim Idris ya samu tattaunawa da kwarraren likita a sha'anin kiwon lafiyar dabobi a Najeriya.A cikin shirin za ku ji ta yada ake gudanar da bincike domin samar da magunguna na warkar da ciwo .
 
A cikin shirin Mu zagaya Duniya Mahaman Salissou Hamissou ya duba halin da ake ciki dangane da takun saka kan dokar hana baki shiga Amurka da Shugaba Donald Trump ya sanyawa hannu .
 
A cikin Shirin za a ji cewa Shugabannin kasashen kungiyar Tarayyar Turai sun yi taron su a Malta inda suka duba matakan dakile kwararar 'yan ci-rani daga Afrika. Shirin kuma ya diba taron Tarayyar Africa a Addis Ababa na kasar Habasha.
 
Fira da tsofaffin masu sana'ar wasannin kwaikwayo a Jihar Katsina daya daga cikin jihohin farko da suka rungumi sana'ar tun lokacin jamhuriya ta farko. To domin sanin inda aka fito, da inda ake yanzu, da kuma inda ake kokarin zuwa nan gaba, sai a biyomu a cikin wannan shiri, tare da Alhaji Umaru (Kasagi na Halima) marubucin littafin wasan kwaik ...…
 
T
Taɓa Ka Lashe | Deutsche Welle
 
Wankan sarauta na mai marataba sarkin Abzin a Nijar, Alhadji Oumarou Ibrahim Oumarou, da ke zama sarki na 52. Wannan shi ne karon farko da aka yi wankan sarauta a cikin tarihin masarautar ta Agadez.
 
A cikin shirin na wannan makon, wasu masu shirya fina-finan Hausa a Katsina sun zargi masu ruwa da tsaki da kaucewa al'adar hausawa a fina-finan da suke yi da kuma matsalar kwarewa a shirya fim.
 
Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne akan dambarwar siyasar Amurka inda ya rage kwanaki a kada kuri’ar zaben shugaban kasa. A cikin shirin za a ji yanayin zaben Amurka da kuma yadda zaben na bana ya zo da sabbin abubuwa da ake ganin sun sabawa demokuradiyar kasar.
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login