Best dake podcasts we could find (Updated March 2018)
Related podcasts: Islamic Religion Education Hukuncin Hop Hip News Music Amana Kasuwanci Ajikin Futa Cikinsa Bidi’o’in Kuma Sha’aban Bokanci Sihiri Falalar Jinin  
Dake public [search 0]
show episodes
 
T
The Yadah Da King Radio Show
Monthly
 
The Venue For Party Purpose & PraiseYadah Da KING, Praising Powerfully with hands Raised the King Jesus ChristTo download the shows click on Titles
 
R
Rep Da King Radio Podcast
Monthly+
 
In all you do Rep Da King
 
R
Redefining Ordinary | Living out loud with Darren Dake
 
Proverbs 27:17
 
F
Falalar Sha’aban da kuma bidi’o’in dake cikinsa
 
Malamin ya yi bayanine akan falalar watan Sha’aban, da kuma yadda musulmi ya kamata ya kasance a cikinsa, sannan ya yi bayanin halayan Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da kuma halayan magabata a cikin watan, da kuma bidio’in da ake yi a watan.
 
H
Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam
 
Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.
 
E
Engaging Life and Leadership | Finding Balance in faith, family, career, marketing, finance, productivity, purpose,
 
Hosted by a male/female team, this show offers balanced perspectives, and diverse viewpoints. It’s dedicated to all people who want to transform their relationships, finances, communications, and work from mediocrity to magnificent. You won’t find stuff and fluff here -- we deal with significant life issues. Darren Dake is a business leader, national speaker, pastor, and author. His co-host, Anita Brooks, is a business coach, certified personality trainer, efficiency expert, communications s ...
 
D
DaSoupKitchen
Monthly
 
Wuzzam Supa, Tony D, and Kel Da King giving you their weekly unique insight on fashion, lifestyle, music, and world news.
 
T
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
 
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…
 
M
Mu Zagaya Duniya
Monthly+
 
Wannan Sabon Shiri ne da ke tattauna Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya. Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
 
K
Kasuwanci da amana
Daily+
 
Kasuwanci da abubuwan da kekawo albarka aciki da abubuwan da ke kawo cikas acikinsa.
 
S
Shirin Radio D zango na 1 | Koyon Jamusanci | Deutsche Welle
 
"Radio D" yana magana ne akan wasu wakilan jarida guda biyu tare da al'amuransu masu kayatarwa. Wannan kwas na masu koyo a matakin farko yana da manufa kan auna fahimtarsaurare. Akwai takardu da ayyukan yi da ke hade da fayafayan sautin muryar.
 
L
Learning by Ear / Ji Ka Ƙaru – Kiwon Lafiya da Zamantakewa | Deutsche Welle
 
Learning by Ear ko Ji Ka Ƙaru shiri ne na Deutsche Welle da ke ilimantar da masu sauraro da ke Afirka ta hanyar wasan kwaikwayo da rahotanni. A wannan shirin na Podcast za ku ji bayani kan alkinta kiwon lafiya a rayuwar ɗan Adam.
 
H
Hukuncin kida da waka
Daily+
 
Haracin kida da waka dakuma tsoratar da musulmi da sauraransu domin yanacikin dalilan da ke nisattar da bawa ga qur ani da allah da kuma rahamarsa.
 
L
Learning by Ear / Ji Ka Ƙaru – Harkar Ilimi | Deutsche Welle
 
Learning by Ear ko Ji Ka Ƙaru shiri ne na Deutsche Welle da ke ilimantar da masu sauraro da ke Afirka ta hanyar wasan kwaikwayo da rahotanni. A wannan shiri na Podcast za ku ji karin bayani a kan muhimmnacin ilimi da kuma fasaha a rayuwa.
 
T
Tafsirin surar al an am
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan dalillan da ke nuni akan kudurar allah da kadaitarsa da kuma sakamakon al aummomin dake izgili ga annabawa na yimasu azaba da aukuba daga allah da bayani akan qukurar allah da kadaitakansa da girmasa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
 
S
Sihiri da bokanci
Daily+
 
Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.
 
L
Learning by Ear / Ji Ka Ƙaru – Siyasa da Rayuwa | Deutsche Welle
 
Learning by Ear ko Ji Ka Ƙaru shiri ne na Deutsche Welle da ke ilimantar da masu sauraro da ke Afirka ta hanyar wasan kwaikwayo da rahotanni. A wannan shirin na Podcast za ku ji bayani kan muhimmancin siyasa a fannoni daban daban na rayuwa.
 
L
Learning by Ear / Ji Ka Ƙaru – Tattalin Arziki da Muhalli | Deutsche Welle
 
Learning by Ear ko Ji Ka Ƙaru shiri ne na Deutsche Welle da ke ilimantar da masu sauraro da ke Afirka ta hanyar wasan kwaikwayo da rahotanni. A wannan shirin na Podcast za ku ji bayani kan muhimmancin tattalin arziki da kewayen ɗan Adam.
 
I
Ilimi Hasken Rayuwa
Monthly+
 
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-dabam a duniya, tare da nazari ga irin ci gaban da aka cim ma wajen binciken kimiya da fasaha da ke naman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adam. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe.
 
Loading …
show series
 
A ranar Alhamis shugaban Amurka Donald Trump ya sanya hannu akan jerin wasu sauye-sauye a cinikayyar Amurkan da kasashen duniya, wadanda suka shafi karafa da aluminium, wanda hakan ya haifar da suka daga kasashen turai, sakamakon kakabawa kayayyakin karin haraji.Sauran manyan kasashen duniya na ganin hakan ya sabawa yarjejeniyoyin cinikayya tsa ...…
 
R
Rep Da King Radio Podcast
 
Tune in at 8am est repdakingmag.com jimmiehustle.com Hishopnation.com/the_network bit.ly/HISRDKR
 
Yanzu haka cacar baka ta kaure tsakanin gwamnatin jihar Yobe da ke Najeriya da kuma rundunar sojin kasar kan wanda ke da alhakin janye jami’an tsaro a garin Dapchi, in da kungiyar Boko Haram ta kai harin da ya yi sanadiyar batar dalibai sama da 100. Rahotanni sun ce gwamnan jihar Ibrahim Gaidam ya zargi shugabannin sojojin da janye jami’ansu a ...…
 
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai, Hawa Kabir ta samu tattaunawa da wasu dake ruwa da tsaki a harakokin fina -finai a tarrayar Najeriya.Ga dai ci gaban tattaunawar su.
 
An investigation into behavior by Oregon Sen. Jeff Kruse, R-Roseburg, released Tuesday states Kruse had a pattern of “engaging in unwelcome physical contact toward females in the workplace.” We talk with OPB reporter Lauren Dake about the new report.
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan lokacin, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu manyan labaran da suka faru a makon da ya kare. Daga cikin manyan labaran da ke kunshe cikin shirin akwai batun taron tattalin arziki da aka yi a birnin Davos, da taron kasashen tarayyar Afirka a Addis Ababa, da kuma al'amura da suka shafi kasashen Najeriya da Nijar.…
 
Welcome to another Gear Club episode from AES NY. Our guest is an old friend of John and Stewart, the great Geoff Daking. From playing drums in the Blues Magoos to engineering and running Messina Sound to developing gear and making the amazing line of Daking Audio gear, Geoff has done it all.
 
Artist: Zeenat Ara MunaTabla: Syud Momtaz AhmedCamera: Rajib BaharHost: Irina & Kahar FamilyVenue: Eagan Community Center, MinnesotaThanks to Himanshu Agrawal for the Harmonium.Song: Jodi Tumi Na Ei Gaan Konondin Shonojodi tumi na e gaan konodin shonokeu shone ba na shone ki ase jayjodi tumi na mor path cheye din gono ami adhare harale ki ase j ...…
 
R
Rep Da King Radio Podcast
 
Shep The shepherd about his transformation in Christian Music
 
R
Rep Da King Radio Podcast
 
Thank You, Test welcome
 
Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da gasar share-fagen shiga kakar wasanni da aka gudanar a jihar Kano da ke Najeriya. Manyan kungiyoyin da ke buga gasar firimiya ne suka fafata da juna, in da Kano Pillars mai masaukin baki ta yi nasarar lashe kofi. Kungiyoyin sun ce, sun shiga gasar ne d ...…
 
The difference between しか, ばかり and & だけ.
 
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Umaymah Sani AbdulMumin ya tattauna ne kan sabbin alkaluman hukumar lafiya ta duniya, WHO da ke nuna karuwar mutanen da ke kamuwa da cutar Zazzabin cizon sauro wato Malaria duk da kokarin da hukumomi ke yi don magance cutar. Kimanin mutane miliyan 5 suka kamu da cutar Malaria a bara kamar yadda alka ...…
 
Dake dewa naku is a combination of a few different grammar points stacked on top of each other. The first is Dake, which we talked about yesterday. The second is De the particle & Wa the topic marker. Last is the negative 'Nai' turned into an adverb. These three grammar points stacked together have quite a specific meaning but let's break it do ...…
 
Dake is one of the few words that can be translated almost directly into English; meaning 'only.' used directly after a noun this grammar point can be used for positive and negative sentences. Also, make sure to follow us on our new Instagram with daily Kanji and other Japanese language hacks at TheMangaSensei we are also on twitter, and Facebook!…
 
Shirin lafiya jari ce tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba illar cin naman biri da sauran namun daji ga lafiyar dan adam sakamakon bular cutar kyandar biri da ke barazana ga rayuwar al'ummar Najeriya.
 
T
The Battlehosts - A Warhammer 40k Podcast
 
In this episode, we turn The Battlehosts over to you, our listeners! We review two lists and discuss a few topics submitted by our listeners. We have been doing this for two years now, and as long as you keep listening, we will keep making podcasts! Here are our listeners questions: Ben Dake List for Review What I’m sticking with gives me fewer ...…
 
Shirin duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmed ya kai ziyarar ne jihar Kano da ke tarayyar Najeriya domin duba yadda ake gudanar da babban gasar wasan Tennis ta kasa wanda shine mafi girma a Najeriya.
 
Shirin na wannan lokaci ya yi tattaki ne zuwa jamhuriyar Nijar domin jin halin da ake ciki, bayanda masana suka yi hasashen cewa za’a iya asarar kusan rabin yawan masarar da aka noma a kasar, sakamakon bullar wata tsutsa da ke jurewa magungunan kwari.
 
Najeriya kasa ce da ake fuskantar yawan mutuwar mata a lokacin da suke dauke da juna biyu ko kuma a lokacin haihuhuwa, lamarin da ya sa masana kiwon lafiya ke ci gaba da yin kira domin wayar da kan dangane da yadda za a ceto rayuwar mata da ma kananan yara.Daya daga cikin matakan da aka fara dauka sun hada da wallafa littafi da ke kunshe da bay ...…
 
We got some new indie artist music and some of your favorites featured on this radio mix. For more info about the music and artists aired in today’s show visit the links below. Artist Name: Ron Oneal featuring Rick Ross & SV Skee Song Title: Sprinkle On Them (Clean) Produced By: Dizzee On The Beats Twitter: Oneal537 Facebook: Ron.Oneal1 Instagr ...…
 
Shirin Lafiya jarice tare da Umaymah Sani Abdulmumin, ya duba matsalar rashin wadatuwa da tsaftar ruwan sha da ke ci gaba da ciwo al'ummar Najeriya tuwo a kwarya. Alkallumar UNICEF ta ce sama da mutane miliyan 57 ke fuskantar kalubalin samun ruwa mai tsafta kama daga birane har a karkara.
 
We have a great show planned with 2 different types of CHH artist on the stage, Most Wanted & Salt of the Earth
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login