Best hukunce podcasts we could find (Updated June 2017)
Related podcasts: Azumi Islamic Religion Education Sharhin Hukumcan Hukumce Littafin Hukuncin Hukunce-hukuncen Umra Tsarki Almakdisi Gany Malami Babban Ahkam Kafin Biyu Daya  
Hukunce public [search 0]
show episodes
 
H
Hukunce hukuncen azumi
Daily+
 
Hukunce hukuncen azumi da sukawajabta ga muslimi yasansu.
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
Daily+
 
Bayanaineakanhukuncehukuncenruwada kuma yadda akegusarda najasa, ammaanfaragabatarda bayani ne akan Imani da kuma tuba, dominfaratsarkakezuciya.
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Ya bayyana hukuncin sa’ayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.
 
S
Sharhin hukunce hukuncan haj da umra
 
Malan yayi bayani ne akan wajabcin haj da umra da fala larsu da siffufin haj da umara da wasu kura kurai da wasu masu haj suke fadawa acikinsu da sauran hukunce hukuncan haj da umra da wasu nasihohi ga masu niyyar haj da umra.
 
H
Hukumce hukumcan taima ma
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan dalilan dakesa ayi taimama da kuma lokuttan da taimama ta halitta dakuma lokuttan dabata halittaba da kuma nau aukan kasan da yahalitta ayi taimama akanta da abubuwan dake dokan hukumcinta dakuma sauran bayanai akan taimama wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
 
H
Hukumce hukumcan Ruwa
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan Ruwa Dacewa wasu malumma sun kasa ruwa gida uku wasu kuma sun kasashi gida biyu kawai Dakuma bayani akan halittan yin anfani da rowan da suka cudaiyya da kasaDa wasu hukumce hukumne masu alaka daruwa masu tsalki ko masu najasa wanda wajibine musulmi yasansu.
 
H
Hukumce hukumcan shafa akan huffi
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan shafa akan huffi Dakuma lokuttan dayahhalitta matafiyi yayi shafa acikinsu da kuma azauni dakuma bayani akan halittan shafa akan rawani da sapa .Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan shafa akan huffi wanda wajibine musulmi yasansu.
 
H
Hukumce hukumcen aikin haji da umra
Daily+
 
Mas alolin haji da umra mafi mahimmacin da yakamaci muslimin mai niyyar haji ko umra yasansu.
 
H
Hukunci azumi kuwana daya ko biyu kafin azumi
 
Malan yayi bayani akan hukumcin azumin kuwana daya ko biyu kafin azumin ramada taredacewa bai halittaba da wasu Karin bayanai akan haka.
 
S
Sharhin littafin qiyam ramadan na shiek nasir addin albani
 
Malan yayi bayani akan tsayuwan dare da falalarsa da hukunci tsayuwan dare ga mata da hukunci I I tikafi da sharuttanshi da hukunshi ga mata da hukunci ziyaran miji a masallaci da abubuwan da mai I I tikafi yakamata yayisu da abubuwan da basu kamataba da sauran hukunce hukuncin tsayuwan dare da sauransu.
 
H
Hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a azumi
 
Malan yayi bayanin akan hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a ramadan dakuma wasu hukunce hukunce masu alaka da haka
 
C
Ciniki Mai Riba
Daily+
 
Yadda musilmi yakamaci yayi kasuwancinshi da hukumce hukunce kasuwanci dayakamata yasansu.
 
H
Hukuncin durkusawa ma wani
Daily+
 
Malan yayi bayani ne akan hukunci durkusawa ma wani ko agida ko a makaranta saboda anna ya hana durkusawa ma wanin allah
 
A
Azumi da hukuncinsa
Daily+
 
Malan yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncenta da yadda ake bambanta tsakani alfijiri na gaskiya dana karya da sauran hukuncin azumi da yakkamaci kowane musulmi ya sansu
 
S
Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi
 
• Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada• Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali• kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi.
 
H
Hukuncin bawalin yariyya da yaro
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan hukuncin bawalin yariyya da yaro da wasu hikimomin dasukasa wanje bawalin yariyya banda na yaro dawasu hukumce hukunce masu alaka da bawalin yariyya dana yaro wanda wajibine musulmi yasansu.
 
S
Sharhin Littafin Sahihul Buhari Kitabul Hajj
 
Malan Yayi Bayani Ne Akan Wajabcin Haj Da Fa Lalarsa Da Wura Ran Da Ake Kaukar Yiyyar Haj Da Umra Da Hukumcin Sayya Turare Da Abu Buwan Da Aka Hana Mahajjaci Da Hukunce Hukuncan Tal Biya Da Sauran Hukuncan Ahaj Dasuka Wajaba Akan Kowane Musulmi Ya Sansu
 
Loading …
show series
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 02
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 07
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 08
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 01
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 05
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 09
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 04
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 06
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 11
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 03
 
H
Hukunce-Hukuncen Tsarki
 
Hukunce-Hukuncen Tsarki 10
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 1
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 9
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 3
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 6
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 4
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 7
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 8
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 2
 
H
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa
 
Hukunce-hukuncen Safa da Marwa 5
 
kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi
 
H
Hukunce hukuncen azumi
 
Hukunce hukuncen azumi
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login