Best littafin podcasts we could find (Updated February 2018)
Related podcasts: Sharhin Islamic Religion Education Abdul Ramadan Almakdisi Gany Malami Babban Wahab Ausulus Salihina Tagut Riyadus Wahhab Abdu Saimin Aqidan Shubuhat  
Littafin public [search 0]
show episodes
 
L
Littafin Al Ubudiyya
Daily+
 
Yayi Magana ne akan mahimmaci ubudiyya da hakikaninsa da sauransu
 
L
Littafin Alfurkan
Daily+
 
Yayi Magana ne akan sufanci da yin imani da allah da kuma ban banci sakanin waliyyan allah da shaitan da sauransu
 
S
Sharhin Littafin Ausulus Sunna
Daily+
 
malan yayi fassaran littafinne agan wasu ginshikan sunna wanda wajibine musulmi yasansu kamar yin imani da kaddara al herinsa da sharrinsa da sauransu
 
S
Sharhin littafin siyamu Ramadan
Daily+
 
Malan yayi bayani akan falalar azumin Ramadan da kuma ladubbansa da hukumce hukumcan azumi da hukumcin tsayowa acikinsa.
 
S
Sharhin Littafin Usulul Iman
Daily+
 
Littafin na magana akan shika shikan imani wada wajibine gakowane Musulmi saninsuda kuma kiyayesu
 
S
Sharhin littafin tahawiyyah
Daily+
 
Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa mamaci al qur ani ,dakuma Waliyyan allah da bam baci tsakaninsu da Waliyyan shaitan da masu sihiri da bokanci , dakuma fa lalan sahabbai da makaminsu awajan allah , dasauran abubuwa masu mahimmaci da yakkamaci musulmi yasansu acikin addininsa da aqidarsa.
 
S
Sharhin Littafin Arrisalah
Daily+
 
Wanna darussan suna bayanine akan yanda akeyin wankan janaba dakuma yanda akeyin alwalla da sallah da sharadanta dasunnoninta da wajibanta dakuma abubuwan da suka dan ganci ibada wayanda dole sai ansansu ibada takeyin daidai dakumawayanda suke batata .duk akan mazahabar malikiyya.
 
L
Littafin Tuhfatul Irakiyya
Daily+
 
Yayi Magana ne akan wasu ginshikan imani da qa idodin addini da sauransu
 
S
Sharhin littafin riyadus salihina
 
Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe
 
S
Sharhin Littafin Muktasar Siyratur Rasul
 
Littafin na magana akan tarihin fiyayen halittu tsiran allah da aminci su tabbata agareshi daga aifuwansa zuwa mutuwasa.
 
S
Sharhin littafin ahkamul jana iz
 
Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan marashi lafiya da abubuwan dasuka wajaba akanshi da kuma hukumci zirayar marashin lafiya da yadda ake yimasa talkinin sha hada dakuma bayani akan alamomin kaeshan kuarai da yadda ake yiwa mamaci wanka da salla dakuma bayani akan wasu kura kuran da wasu suke fatdawa acikinsu na bidi a da shirka acikin hukumce hukumcan ja na iza
 
S
Sharhin Littafin Sahihul Buhari Kitabul Hajj
 
Malan Yayi Bayani Ne Akan Wajabcin Haj Da Fa Lalarsa Da Wura Ran Da Ake Kaukar Yiyyar Haj Da Umra Da Hukumcin Sayya Turare Da Abu Buwan Da Aka Hana Mahajjaci Da Hukunce Hukuncan Tal Biya Da Sauran Hukuncan Ahaj Dasuka Wajaba Akan Kowane Musulmi Ya Sansu
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
malan yayi bayani aqidan muhammed bin abdul wahhab shine aqidan ahlussunnah wal jama a da sahabban manzon allah da magabata musulmai na gari nayin i mani da allah da mala iku da littaffansa da tayarwa bayan mutuwa
 
S
Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi
 
• Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada• Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali• kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi.
 
S
Sharhin littafin qiyam ramadan na shiek nasir addin albani
 
Malan yayi bayani akan tsayuwan dare da falalarsa da hukunci tsayuwan dare ga mata da hukunci I I tikafi da sharuttanshi da hukunshi ga mata da hukunci ziyaran miji a masallaci da abubuwan da mai I I tikafi yakamata yayisu da abubuwan da basu kamataba da sauran hukunce hukuncin tsayuwan dare da sauransu.
 
S
Sharhin littafin kash shubuhat na ibn u saimin
 
Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma hukumci maulidi da bayani akan wasu shirka da wasu musulmai ke fadawa acikinsu da bada amsoshi akan tambayoyi bayan kowane karatu.
 
S
Sharhin littafin tagut na sheik mhd bin abdul wahab
 
Malan yayi bayanine akan ma anar taguti da nau ukan taguti wanda yakamaci kowane musulmi yasansu.
 
K
Kitabut tauhid
Daily+
 
Littafin na magana akan kadaita allah shi kadai, wajan bautamasa da sunayansa da siffofinsa ,da nau ukan shirka da allah , kuma tauhidi sharadhine na zaman Lafiya da shiriya ,da saukan albarkan allah ,kuma shine farkon abinda akekira gareshi ,kuma dalilinsa allah ya aiko manzonni da littaffansa.
 
Loading …
show series
 
Najeriya kasa ce da ake fuskantar yawan mutuwar mata a lokacin da suke dauke da juna biyu ko kuma a lokacin haihuhuwa, lamarin da ya sa masana kiwon lafiya ke ci gaba da yin kira domin wayar da kan dangane da yadda za a ceto rayuwar mata da ma kananan yara.Daya daga cikin matakan da aka fara dauka sun hada da wallafa littafi da ke kunshe da bay ...…
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 04
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 06
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 16
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 19
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 07
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 15
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 18
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 24
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 08
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 11
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 12
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 17
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 20
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 22
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 23
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 25
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 01
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 02
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 03
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 05
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 09
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 10
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 13
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 14
 
S
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab
 
Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab 21
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login