Best lokaci podcasts we could find (Updated December 2017)
Related podcasts: Islamic Religion Education Idodinsa Suhur Lokacin Rayuwar Layya Mahimmacin Tsadan Hukuncin Ramadan News  
Lokaci public [search 0]
show episodes
 
T
Tsadan lokaci
Daily+
 
Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.
 
M
Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada
Daily+
 
Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa,
 
L
Lokacin suhur da fa idodinsa a ramadan
 
Malan yayi bayayi akan faIalar yin sahur a cikin azumi da kuma lokuttan yin sahur, wanda yakamaci ko wane musulmi ya sansu domin azuminsa yayi dai dai da sunna annabi
 
H
Hukuncin Layya
Daily+
 
Takaitaccan bayanine akan abinda ya shafi dabbar da za’a yi layya da ita, da kuma ladubban wanda zai yi layyar, da lokacin yanka layyar, dadaidai sauransu.
 
B
Bakonmu a Yau
Weekly+
 
A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada aji sukan kawo muna ziyara domin tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin da suka shafe su ko kuma ci gaban kasa.
 
Loading …
show series
 
Shirin na wannan lokaci ya yi tattaki ne zuwa jamhuriyar Nijar domin jin halin da ake ciki, bayanda masana suka yi hasashen cewa za’a iya asarar kusan rabin yawan masarar da aka noma a kasar, sakamakon bullar wata tsutsa da ke jurewa magungunan kwari.
 
Shiirn Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Umaimah Sani Abdulmumin ya tattauna ne game da matsalar numfashi ga kananan yara, lamarin da a wani lokaci ke sanadiyar mutuwarsu.
 
A Talatar nan ce ake cika shekaru 50 da fara yakin Israila da falasdinu a shekarar 1967, yakin da ya haifar da kafa kasar Israila da kuma daidaita Falasdinawa, da tare da mamaye wasu Yankunan Falsdinawan da Isra'ila ta yi a waccan lokaci zuwa yanzu. Bikin cika shekaru 50 din na zuwa ne a daidai lokacin ake kokwanton samun kasar Falasdinu sakama ...…
 
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan lokacin ya bayar da damar tofa albarkacin baki ne kan matakin da gwamnatin Jihar Kano ta dauka na janye binciken da ake wa masarautar Kano, karkashin jagorancin majalisar dokokin jihar, bisa zargin cewa masarautar barnatar da biliyoyin kudi cikin dan karamin lokaci.…
 
Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci, ya bada damar tofa albarkacin baki ne kan kalubalen da ke gaban sabon shugaban kasar Faransa da aka rantsar a ranar Lahadin da ta gabata, Emmanuel Macron.
 
S
Shirin Radio D zango na 1 | Koyon Jamusanci | Deutsche Welle
 
'Yan jaridar sun yi kokarin gano ma'anar kalmar "getürkt", don haka suka kai ziyara wata gabar teku, inda kowane jirgi da irin tarbar da ake yi masa. A gabar tekun Willkomm-Höft, ana tarbar kowane jirgi ne da taken kasar da yake dauke da tutarta. A wasansu na rediyo, Paula da Philipp sun duba asalin wannan al'ada, wadda za a iya danganta ta da ...…
 
S
Shirin Radio D zango na 1 | Koyon Jamusanci | Deutsche Welle
 
Paula da Philipp sun warware matsalar ganin kifin "shark", sannan kuma sun sake gano wata damfara. Amma, har yanzu ba a gano dalilin da ya kawo wannan ba. Yayin da ake neman mai wasan sululun kan ruwa, Paula da Philipp kuma sun hadu da wani mai iyo, sun kuma gano bakin zaren. Mai iyon nan ya razana yawancin mutanen birnin Hamburg saboda ganin k ...…
 
S
Shirin Radio D zango na 1 | Koyon Jamusanci | Deutsche Welle
 
Duk da cewa manoma ne suka yi wannan da'irar, har yanzu Eulalia ta yarda akwai aljanun samaniya. Binciken Philipp da Paula suke yi na damfarar nan ya kai su mashaya, suka yi hira da mazauna kauyen. Paula da Philipp sun warware wannan siddabaru na da'irar amfani, amma har yanzu ba su tabbatar da cewa ko akwai aljanun samaniya ba ko babu. Me ake ...…
 
S
Shirin Radio D zango na 1 | Koyon Jamusanci | Deutsche Welle
 
Paula da Ayhan sun yi wa sabon abokin aikinsu maraba da shiga Radio D. Da ma suna da wani aiki na gaggawa: Ana rade-radin marigayi Sarki Ludwig na Bavaria yana da rai, don haka suna son su bincika. Pilipp ya hadu da sababbin abokan aikinsa, da Paula da Ayhan, ya kuma hadu da miskilar maikula ofis dinsu, Josefine. Lokaci ya kure musu, tun da tun ...…
 
Shirin Dandalin siyasa ya leka Jamhuriyyar Nijar inda Hama Amadou babban mai adawa da Mahammadou Issoufou ya dawo gida Nijar ya shafe lokaci yana buya a Faransa kan tuhumar da ake masa game da mallakar jarirai ba kan ka'idar dokar kasa ba. Shirin kuma ya yi bayani akan dambarwar siyasar Jihar Taraba a Najeriya. Shirin ya tabo batun taron PDP ma ...…
 
Shirin a wannan lokaci ya duba wasu daga cikin wakoki da makawa suka rarewa watan Ramadan tare da Hauwa Kabir.
 
M
Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada
 
Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada 3
 
M
Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada
 
Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada 1
 
M
Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada
 
Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada 2
 
T
Tsadan lokaci
 
Tsadan lokaci
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login