Best siffofin podcasts we could find (Updated March 2018)
Related podcasts: Islamic Religion Education Surar Tafsirin Annisa Attauba Auzuriba Batarada Aske Keso Maza Kawarijawa Muminai Hukuncin Mata  
Siffofin public [search 0]
show episodes
 
S
Siffofin muminai
Daily+
 
Siffofinda mumini yakamata ya siffanta dasu wa aida kenuna alamun imani.
 
S
Siffofin kawarijawa
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan siffofin kawarijawa masu tsanani acikin addini yana dagacikin siffofinsu ankarin ceto da azabar kabari da alamomin tashin alqiyama, yayitsoratarwa gameda masu irin wan nan aqida awanga zamani kamar yank ala kato da sauransu masu irin wanga aqida tasu.
 
S
Siffofin 99 da maza keso ga mata
 
Yayi Magana ne akan wasu siffofin 99 da maza kesu ga mata , wan da yakamaci kowace mace musulma ta sansu da sauransu
 
H
Hukuncin aske kai batarada auzuriba
 
Malan yayi bayanine akan aske gashinnkai taredacewa yin haka sifface daga cikin siffofin yan bidi a amma yahalitta askeshi gawandakeda waniciwo akansa ko wani lalura akansa .
 
T
Tafsirin surar attauba
Daily+
 
surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai
 
T
Tafsirin surar annisa
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma siffofin mata na gari da kuma bayani akan mas alar gado da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
 
Loading …
show series
 
S
Siffofin kawarijawa
 
Siffofin kawarijawa
 
S
Siffofin 99 da maza keso ga mata
 
Siffofin 99 da maza keso ga mata
 
S
Siffofin muminai
 
Siffofin muminai
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login