Best tafsirin podcasts we could find (Updated December 2017)
Related podcasts: Surar Islamic Religion Education Annisa Attauba Imrana Baqara Fatiha Suratul Yusuf  
Tafsirin public [search 0]
show episodes
 
T
Tafsirin surar al imrana
Daily+
 
Malan yayi bayanine acikin wanga sura akan katdaita allah da kuma gaskanta annabawa da qurani da kuma mayarda martini akan shubahan ahlul kitabi nasara da kuma bayani akan hajji da hukumcin jihadi da kuma ukubar da allah yattanadawa masu hana zakka da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi
 
T
Tafsirin suratul fatiha
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan mahimmancin surar da faidodin godewa ma allah dakuma cewa shiriya yana hannun allah ne shikadai da kuma bayyana wasu kura kuran da wasu kefadawa acikinsu na shirka ko tsafe tsafe da wasu lamurra dake wajibine musulmi yasan idan an saurari wannan tafsiri na malan.
 
T
Tafsirin surar baqara
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan falalar surar da kuma halin muminan dasukayi imani da allah da halaiyyar kafurai da kuma labarin al oummar da sukashige yahudawa da nasara da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarki annabi
 
T
Tafsirin surar annisa
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma siffofin mata na gari da kuma bayani akan mas alar gado da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
 
T
Tafsirin surar attauba
Daily+
 
surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai
 
T
Tafsirin surar ma ida
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan al kawulla da yanka da farauta da alwala da wasu mas alolin a qida da wasu kissoshin annabawa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
 
T
Tafsirin surar yusuf
Daily+
 
Surar tana karantar da halayen rayuwar mutun a cikin duniya tareda abokan zama a kowane matsayi da sauransu
 
T
Tafsirin surar al an am
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan dalillan da ke nuni akan kudurar allah da kadaitarsa da kuma sakamakon al aummomin dake izgili ga annabawa na yimasu azaba da aukuba daga allah da bayani akan qukurar allah da kadaitakansa da girmasa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
 
Loading …
show series
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 02
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 09
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 06
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 08
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 07
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 01
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 04
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 10
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 03
 
T
Tafsirin surar yusuf
 
Tafsirin surar yusuf 05
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 04
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 05
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 07
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 08
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 09
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 10
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 06
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 03
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 01
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 02
 
T
Tafsirin surar attauba
 
Tafsirin surar attauba 11
 
T
Tafsirin surar al an am
 
Tafsirin surar al an am 02
 
T
Tafsirin surar al an am
 
Tafsirin surar al an am 04
 
T
Tafsirin surar al an am
 
Tafsirin surar al an am 14
 
T
Tafsirin surar ma ida
 
Tafsirin surar ma ida 08
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login