Best wajan podcasts we could find (Updated March 2018)
Related podcasts: Islamic Religion Education Annisa Wankan Siffar Tauhid Kitabut Magabata Musulunci Hanyar Hakkokin Janaba Lokaci Tsadan Mace Surar Tafsirin Bawali Tsalki  
Wajan public [search 0]
show episodes
 
H
Hukumcin rishin tsalki wajan bawali
 
Malan yayi bayanine akan hukumcin rishin tsalki wajan bawali tare dacewa wajibine musulmi ya kula da tsalkin jikinsa da fufafinsa dakuma bayani akan yin futsari a tsaye da kuma bayani akan tabbatuwar azabar kabari Da wasu hukumce hukumne masu alaka darishi tsalki wajan bawali wanda wajibine musulmi yasansu.
 
H
Hanyar magabata wajan yada da awa
 
Bayanin wajabcin bin magabata nakwarai sune sahabban manzon allah tsira da amincin allah yatabbata gareshi wajan isarda daawa da duk wanda sukabi hanyansu wanda yana dai daga bin magabata kira zuwa alkur’ani da sunna karkashin fahimtar magabata. Kuma daga hanyar magabata basu jayayya da dan bidi’a kuma basu zama taradasu kuma basu neman ilmi awajansu
 
H
Hakkokin mace a musulunci
Daily+
 
Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu, daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah. Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa shayarwa.
 
T
Tsadan lokaci
Daily+
 
Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.
 
S
Siffar wankan janaba
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan siffar wankan janaba dakuma yadda monzon allah yayyi wankan janaba da wasu kura kuranda wasu keyi wajan wankan janaba dakuma sauran bayanai akan hukumce hukumce masu alaka da wankan janaba wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
 
T
Tafsirin surar annisa
Daily+
 
Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma siffofin mata na gari da kuma bayani akan mas alar gado da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
 
K
Kitabut tauhid
Daily+
 
Littafin na magana akan kadaita allah shi kadai, wajan bautamasa da sunayansa da siffofinsa ,da nau ukan shirka da allah , kuma tauhidi sharadhine na zaman Lafiya da shiriya ,da saukan albarkan allah ,kuma shine farkon abinda akekira gareshi ,kuma dalilinsa allah ya aiko manzonni da littaffansa.
 
Loading …
show series
 
H
Hukumcin rishin tsalki wajan bawali
 
Hukumcin rishin tsalki wajan bawali
 
H
Hanyar magabata wajan yada da awa
 
Hanyar magabata wajan yada da awa
 
S
Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi
 
kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali
 
R
Roadside Assistance
 
It's time for the Holidays on BTR's Roadside Assistance, presented by United Airlines! Listen as 8 different BTR DJs present 8 different interpretations on what kind of soundtrack goes best with snow, sleighs, family and winter festivities. Take it with ye wherever ye are bound!("Lousy With Sylvianbriar" art)of Montreal live:Jan 15 at Mercy Lou ...…
 
I
It's All About Health Naturally
 
REAL LIFE WITH AMY.. Join Amy Mckenzie this week as we hear from Jan Webb, a grandmother and homemaker in Seattle WA. Jan experienced a near death experience and talks about how Zija's Moringa-based products have helped with her recovery.
 
Speed
Series preference
1x
1x
Volume
100%
/

Google login Twitter login Classic login