Best yadda podcasts we could find (Updated May 2018)
Related podcasts: Islamic Religion Education Hukunce-hukuncen Hajji Aikin Tsarki Aljani Shiga Aurataiyya Zaman Cikin Riba Ciniki Marwa Safa Tiryan-tiryan Hukuncinsa Jana Ahkamul  
Yadda public [search 0]
show episodes
 
Malam yayi bayani yadda aljani yake shiga cikin jikin dan adam da kuma musamman yadda yake matsama mata . sannan wajibine ga musulmi yayi imani da samuwar aljannu kamar yadda allah yaffadeso acikim alkur’ani Yadda yake macama mata a harkokinsu nayau da kullun da kuma dalilanda ke kawoso da kuma hanyoyinda magan cesu karkashin alkur’ani da sunna annabi(saw)
 
Malan yayi bayani ne akan yadda ake suna a musulinci dakuma cewa yahalitta akira mutane zuwa waliman cin abincin walima na suna kuma ya hallita ayiwa yaron suna a ranar da aka aifeshe ko rana ta bakoai.
 
Sure, you already know all about computer science, physics, mathematics, yadda yadda yadda. But can you explain it to your boss in terms that won't explode his managerial head? More importantly, can you use your big, bulging brains to land dates? No, seriously? Okay, then. Intellectual Icebergs is for you. Join us, semi-weekly-to-monthly, as we explore topics ranging from cryptography and subatomic physics to geek dating tips and partyology. Intellectual Icebergs: helping to reveal the geek ...
 
A
Aikin Hajji
Daily+
 
malan yayi bayani akan ayukkan hajji da yadda ake aikin hajji daga farkon hajji har karshensa
 
LaccaceakanaikinHajji da Umarah, da kumanau’ukansa da yadda akegabatar da kowannenau’i.
 
Z
Zaman aurataiyya
Daily+
 
Malam yayi bayani kan zamatakewa ta aure wanda aure sunnace ta manzon allah malm yayi bayani rukunnnan aure da kuma sharuddan aure wanda idan wadannan abubuwan basu cikaba aure bai zamo nasunnaba. Sannan yayi bayani yadda ake neman aure amusulunci sannan yaja hankalin mata yadda hanyoyyinda mace zata iya zama da mijinta
 
Laccaceakan yadda yakamatamusulmiya ci gaba da gudanar da rayuwarsabayanwucewarwatan Ramada.
 
C
Ciniki Mai Riba
Daily+
 
Yadda musilmi yakamaci yayi kasuwancinshi da hukumce hukunce kasuwanci dayakamata yasansu.
 
Bayanaineakanhukuncehukuncenruwada kuma yadda akegusarda najasa, ammaanfaragabatarda bayani ne akan Imani da kuma tuba, dominfaratsarkakezuciya.
 
Ya bayyana hukuncin sa’ayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.
 
Malan yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncenta da yadda ake bambanta tsakani alfijiri na gaskiya dana karya da sauran hukuncin azumi da yakkamaci kowane musulmi ya sansu
 
A
AKUSHIN SINAWA
Monthly+
 
Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban sha’awa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nau’o’in hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abi ...
 
Terrible cuts of terrible radio shows from 104.5FM WCCX Waukesha. 10 booming watts hitting the airwaves. Random talk, some punk rock, sports talk, townie talk, fake call ins, yadda yadda. For fans of Magic, Miracles and True Believers: The story of the 1987 Milwaukee Brewers. It is hard to listen to and will make you feel embarrassed for all involved.
 
Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan marashi lafiya da abubuwan dasuka wajaba akanshi da kuma hukumci zirayar marashin lafiya da yadda ake yimasa talkinin sha hada dakuma bayani akan alamomin kaeshan kuarai da yadda ake yiwa mamaci wanka da salla dakuma bayani akan wasu kura kuran da wasu suke fatdawa acikinsu na bidi a da shirka acikin hukumce hukumcan ja na iza
 
Loading …
show series
 
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo na da tambayoyin da zai amsa kan yadda aka kashe Dala biliyan 16 don gyaran lantarki ba tare da kwalliya ta biya kudin sabulu ba lokacin mulkinsa.Buhari ya bayyana haka ne lokacin ganawa da kungiyar magoya bayan sa a karkashin shugaban hukumar kwastam, K ...…
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa, wanda Bashir Ibrahim Idris ya gabatar na wannan lokacin, ya tattauna akan matakin da gwamnatin Najeriya ke shirin dauka na fara koyar da darussa a makarantun kasar musamman na kimiyya cikin harshen uwa. Shirin Iya tattauna da masana akan muhimmancin matakin da kuma yadda ya kamata a tabbatar da an amfana.…
 
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya dore ne kan na makon jiya, in da ya tattauna kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na haramta shigo da magungunan da ke dauke da sinadarin Codeine saboda yadda matasa suka dauki sinadarin a matsayin wani abin maye, lamarin da ke matukar gurbata rayuwar matasan kamar yadda ...…
 
Bartalk returns! Karl, Jordan, and guest co-host Dan are joined by Ben & Bri of the Pillory Pub. They talk about their origins, running a seasonal business, and picklebacks! Yadda-yadda-yadda count: 3 Intro music is from "Coast to Coast" by Cory Gray.
 
Kungiyar Apo ta kasashen da ke da arzikin man fatur a nahiyar Afrika ta sanar da kara samun habakar farashin gangar danyen man fetur a kasuwanin makamashi na duniya inda a yau ta kai dalar Amruka 79 farashin da ake ganin zai iya karuwa nan gaba.To domin jin dalilin karuwar farashin Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Alhaji Lawal Gayya shugaba ...…
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya game da ranar bikiin 'yan jaridu da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don bitar irin rawar da 'yan jaridun ke takawa a fannonin ilmantar da jama. Sai dai wani abin bakin ciki shi ne yadda ake ci gaba da musguna wa wasu 'yan jaridun a bakin aikinsu.…
 
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na haramta shigo da magungunan da ke dauke da sinadarin Codeine saboda yadda matasa suka dauki sinadarin a matsayin wani abin maye, lamarin da ke matukar gurbata rayuwar matasan kamar yadda za ku ji a cikin shirin.…
 
Shirin "Mu Zagaya Duniya" na wannan makon ya yi bita tare da nazari akan kamun ludayin sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, bayan cikarsa shekara daya da hawa kujerar mulkin kasar, shirin ya duba rawar da shugaban ya taka a fannin alakar diflomasiyya da kasashen ketare da kuma yadda karbuwarsa ta ke a cikin gida Faransa.…
 
Kasar Israela ta yi ruwan wuta a sansanonin Sojin kasar Iran da ke a Syria, a wani mataki na hanawa Iran tasiri a yakin da ‘yan tawaye ke yi da dakarun gwamnatin Bashar al-Assad.To sai dai ma’aikatar harkokin wajen kasar Syria ta bayyana farmakin da Israela ta kai cikin kasar a matsayin bude wani sabon babi na yaki tsakaninta da Syria. Dangane ...…
 
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana damuwarta kan yadda ake samun karuwar makamai a hannun jama’a wadanda bai dace su mallake su ba. Wannan ya sa majalisar ta gayyaci daukacin shugabannin rundunonin tsaron kasar da shugaban hukumar kwastam da suka bayyana a gabanta domin ganawa da su akan wannan matsala. A game da wannan ne Bashir Ibrahim Id ...…
 
Gwamnatin Lagos a Najeriya ta umurci masu sayar da dabbabi a babbar mayakan jihar wato abbatoir ta su tattara nasu ya nasu su bar wurin, saboda za a rusa wurin nan ba da jimawa ba.Tuni dai shugabannin ‘yan kasuwar suka bukaci masu fataucin shanu daga arewa zuwa Lagos da su dakatar da wannan fatauci har sai abin da halin ya yi, kamar dai yadda z ...…
 
Ana cigaba da tafka mahawara akan kalaman Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai ya furta akan Sanatocin Jihar guda uku, wadanda suka janyo suka daga sassa daban daban na kasar.Wasu na danganta kalaman da babbar barakar dake tsakanin ‘ya’yan Jam’iyyar APC a Jihar, yayin da wasu ke danganta kalaman da na batanci.Bashir Ibrahim Idris ya tatta ...…
 
In this extra added episode to our first season, we dive into Avengers: Infinity War, go over a multitude of fun facts, reflect on our theories while making new ones, find out if Matt will ever read a comic book, and re-invent the "yadda yadda." As a note, spoilers abound. If you haven't seen the movie, we will ruin key moments for you.…
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne bisa tattauna batun matsalar nan da ta dade tana damun masu amfani da wayoyin hannu a Najeriya, ta yadda a mafi yawancin lokuta ake samun wasu bakin lambobi su kira a waya, daga bisani kuma wanda aka kira ya gaza samun damar sake kiran lambar.Shirin a karkashin jagorancin Bashir Ibrahim Idri ...…
 
A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdurrahman Gambo Ahmad ya dubo ta yadda wasu jihohin Najeriya suka soma maida hankali zuwa kwallon Dodge ko kwallon yar zulle .Kwallon Dodge ta soma samu karbuwa daga matasan Najeriya musaman arewacin kasar kamar dai yadda zaku ji a cikin shirin Duniyar Wasanni.
 
Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo ya tattauna ne game da wasan Ayo ko kuma Dara da Hausawa suka aro daga wasu kabilun kudancin Najeriya. Masana na cewa har yanzu da dama daga cikin jama'a ba su da cikakkiyar masaniya kan yadda wasan na gargajiya ke gudana.
 
It’s a Zenyadda Yadda Yadda episode in which Rebecca and Courtney take the week between stages to talk Overwatch League drama, plus the upcoming maps and matches for Stage 3!
 
Rebecca Watson and Courtney Caldwell discuss Stage 2 Week 34 of Overwatch League, in which Dallas Fuel completely melts down, NYXL establishes itself as the dominating team, and Florida Mayhem does pretty darn well gosh darn it and we’re just so darn proud. In Zenyadda yadda yadda, they discuss whether Rawkus has a real butt, like professional ...…
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin manyan labarun da suka faru ne a duniya. Daga cikin manyan labaran duniyar da shirin ya tabo akwai taron farfado da tafkin Chadi, halin da ake ciki dangane da kokarin ceto daliban makarantar Dapchi da mayakan Boko Haram suka sace, da kuma harin ta'addancin ...…
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan lokacin, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu manyan labaran da suka faru a makon da ya kare. Daga cikin manyan labaran da ke kunshe cikin shirin akwai batun taron tattalin arziki da aka yi a birnin Davos, da taron kasashen tarayyar Afirka a Addis Ababa, da kuma al'amura da suka shafi kasashen Najeriya da Nijar.…
 
Revisiting some of President Trump's tweets about the nuclear button. And, Jack's son received a sound effects toy for Christmas. Plus Marshall's News!
 
Revisiting some of President Trump's tweets about the nuclear button. And, Jack's son received a sound effects toy for Christmas. Plus Marshall's News!
 
Shirin Kasuwanci na wannan lokaci, ya yi tsokaci ne kan yadda mafi akasarin gwamnatoci musamman a nahiyar Afrika ke gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi kamar yadda aka tsara. Zalika shirin yana dauke da tsokaci kan dalilan da suka haddasa wannan kalubale.
 
Carmin Black would tell you that growing up, she did not have a normal childhood. After hearing her story, this could not be more accurate. With a father who was a pastor and a mother who exemplified everything fashion and design, two very different worlds collided to create the culture that Carmin grew up in. While moving to various places all ...…
 
Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya dubi yadda Noma ke ci-gaba da samun tagomashi a Najeriya da kuma yunkurin da kasar ke yi wajen kula yarjejeniyar bunkasa harkokin noma da kasar India.
 
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Umaymah Sani AbdulMumin ya tattauna ne kan sabbin alkaluman hukumar lafiya ta duniya, WHO da ke nuna karuwar mutanen da ke kamuwa da cutar Zazzabin cizon sauro wato Malaria duk da kokarin da hukumomi ke yi don magance cutar. Kimanin mutane miliyan 5 suka kamu da cutar Malaria a bara kamar yadda alka ...…
 
Shirin na yau zai yi waiwaye, wanda masu iya magana suka ce adon tafiya, a kan gargadin da masana kimiyya da muhalli na duniya suka yi, kan yadda ake nuna halin ko in kula kan wasu jerin al’amura, da suka ce muddin aka ci gaba da aikata su to fa Lafiya da kuma Muhallin dan adam ka iya shiga wani hali.…
 
Wine co-host Greg Huston joins us for the first time, because, well, this is our first wine episode! Come, embark on a wine journey with Greg and Schuyler that all starts with the Game of Thrones Central Coast Chardonnay, and Paso Robles Red Blend. Schuyler is a big dumb idiot when it comes to wine, but Greg really knows what he's talking about ...…
 
Published on 26 Jun 2016. This week, our in-depth conversation features David Nihill. Born and raised in Dublin, Ireland, David, like so man of us, had a deep fear of public speaking. But, he found himself having to face this head on, when he reluctantly agreed to host a benefit comedy show he had suggested for a friend, Arash Bayatmakou, who h ...…
 
Google login Twitter login Classic login