Halin da kananan masana'antu ke ciki a Najeriya

10:40
 
Share
 

Manage episode 205560568 series 1191791
By Discovered by Player FM and our community — copyright is owned by the publisher, not Player FM, and audio streamed directly from their servers.
Shirin Kasuwa a kai Miki Dole na wannan mako tare da AbdoulKarim Ibrahim Shikal ya yi nazari kan halin da kanana da kuma matsakaitan masana'antu a Najeriya ke ciki. Wadannan masana'antu na taka muhimmiyar rawa wajen samar wa matasa ayyukan yi don rage zaman kashe wando.

89 episodes available. A new episode about every 13 days averaging 10 mins duration .