Adam Damas public
[search 0]
More
Download the App!
show episodes
 
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako ya duba kan yadda mata ke yin tiyatar gyaran jiki ko sauya sura wato Cosmetics Surgery, wacce a yanzu mata da dama suka runguma, duk kuwa da yadda likitocin ke ganin hakan na da illa ga lafiyarsu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu......…
  continue reading
 
Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya yi duba ne kan yadda har yanzu wasu daga cikin al’ummar Najeriya basa amfani da tsarin inshorar lafiya. A shekarar 2022 ne gwamnatin kasar ta sake dawo da dokar inshorar lafiya da aka samar tun 1999, a wani yunƙuri na sauƙaƙawa Jama’a samun kulawar lafiya cikin rahusa, lura da yadda kaso mai yawa na al’ummar …
  continue reading
 
A wannan makon shirin zai yi duba kan cutar kyanda ko kuma measles a turance, cutar da galibi akan ga bullarta a irin wannan lokaci da ake fama da matsanancin zafi musamman a yankunan kasashen yammacin Afrika Sahel. Zuwa karshen watan Fabarairun da ya gabata, fiye da yara 700 suka harbu da cutar kyanda a jihar Borno cikin watan yayinda zuwa yanzu t…
  continue reading
 
Shirin Lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda al’ummar yankin arewacin kamaru ke fuskanta matsalar rashin tsaftatacce kuma wadataccen ruwan sha ba, wanda ke haddasa gagarumar matsala ga lafiyar mazauna yankunan, wannan shi ne maudu’in da shirin na wannan mako zai mayar da hankali akai. Tsaftatacce …
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan irin cutukan da ke karuwa a lokutan Azumi musamman yadda a wannan karon ake gudanar da ibadar a cikin yanayi na tsananin zafi, wanda masana ke ganin akwai wasu naukan cutukan da ka iya bijorowa. Masana kiwon lafiya dai sun gargadi masu dauke da wasu nau'ukan cutuka kan irin matakan da y…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan yadda aka gudanar da gangamin rigakafin cutar shan inna wato Polio a Jamhuriyar Kamaru don dakile bazuwarta. A baya-bayan nan ne dai ake ganin bullatar cutar a wasu sassan kasar, lamarin da ya sanya mahukunta tashi tsaye don yin rigakafin cutar. Sama da yara dubu dari 9 da 48 ne aka yi …
  continue reading
 
A wannan mako shirin ya mayar da hankali kan nau’ikan cutakan da ba a fiya mayar da hankali wajen yakarsu ba musamman a kasashe masu tasowa irin Najeriya, wannan nau’in cutuka kuwa sun kunshi kansar mafitsara ko kuma Prostate Cancer, nau’in kansar da ke matsayin mafi hadari ga maza, amma kuma ba ta samun kula duk da yadda ta ke kisan akalla mutum d…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan cutar cizon mahaukacin kare ko kuma Rabies a turance, bayan da bincike ya nuna cewar cutar na karuwa a Najeriya duk da cewa babu cikakkun alkaluman wadanda cutar ta shafa saboda karancin kawo rahoton cutar ga mahukunta. Sai dai wasu alkaluman hukumar dakile yaduwar cutuka ta Najeriyar N…
  continue reading
 
A wannan makon shirin Lafiya Jari ce ya mayar da hankali ne kan cutar kazuwa ko kuma Smallpox a turance, cutar da ke sahun cutuka masu matukar hadari da ke haddasa kuraje masu matukar kaikayi da mashasshara da kuma hana barci, wadda Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta sanar da kawar da ita daga ban kasa tun a shekarar 1980 amma kuma duk da haka ake gan…
  continue reading
 
A wannan makon shirin ya mayar da hankali kan yawaitar gurbatattun jami’an lafiya a asibitocin Najeriya wanda ke da nasaba da kodai rashin samun cikakken horo a kwalejojin lafiya ko kuma samun horon irin wadannan makarantu amma na bogi. A baya-bayan nan ana yawan ganin yadda ake bude tarin makarantu masu zaman kansu a sassan Najeriya da sunan horar…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba ne kan illar dafin miciji ga lafiyar bil'adama dai dai lokacin da asibiti daya tilo da ke lura da wadanda suka gamu da cizon na maciji ke ganin koma baya. Asibitin wanda ke jihar Gombe a Najeriya yanzu haka na fuskantar kalubale rashin tafiyarwa ta yadda baya iya bayar da gu…
  continue reading
 
A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan ci gaban da aka samu na fara amfani da fasahar fida ba tare da tsaga jikin majinyaci ba a Najeriya, a wani yunkuri na rage dogaro da kasashen ketare wajen irin wannan fida. Wannan ci gaba dai ya biyo bayan koken kungiyar likitocin sashen gwaje-gwajen cutuka ta Najeriya wadda a yayin taronta na 206 ta …
  continue reading
 
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wanna makon tare da Murtala Adamu Ibarhim ya maida hankali ne kan shirin gwamnatin Najeriya na sake daukar likitoci da sauran jami'an kiwon lafiya wadanda suka yi ritaya daga aiki, a wani kokari na cike gibin karancin jami'an kiwon lafiya a kasar, masamman guraben wadanda suka tsere zuwa kasashen waje domin samun albashi …
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna ne kan musabbabin kamuwa da ciwon koda a daidai lokacin da wasu alkaluma ke nuni da cewa, akwai mutane kimanin miliyan 17 da ke fama da cutar a Najeriya. Shirin ya kuma yi dubi kan kalubalen da masu fama da cutar ke fuskanta musamman dangane da samun kudin kwanke kodar a Najeriya ko kuma kudin sayen…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna ne kan musabbabin kamuwa da ciwon koda a daidai lokacin da wasu alkaluma ke nuni da cewa, akwai matasa kimanin miliyan 5 da ke fama da ciwon koda a kasar Ghana. Shirin ya tattaunawa da kwararrun likitoci wadanda suka yi cikakken bayani kan yadda wannan cuta ke kama jama'a da kuma yadda za a kauce ma…
  continue reading
 
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako ya yi nazari ne kan hanyoyin gargajiya da ake bi wajen magance cutar sikila da kuma yadda al'umma suka karbi wadannan hanyoyi don samar wa kansu mafita. Shirin ya tattauna da masu maganin gargajiya da ke ikirarin cewa magungunansu na samar da waraka, kana ya gana da liitocin zamani don neman karin haske a kan …
  continue reading
 
Loading …

Quick Reference Guide