Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
…
continue reading
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
…
continue reading
uw wekelijkse afspraak met uw favoriete filmschool
…
continue reading
PodGront gaat over experimenteren. We willen een Nederlands productiehuis ontwikkelen waar creatieve podcasts verzameld en uitgetest kunnen worden. Hier vind je op dit moment onze eerste producties. Meer weten? Kijk dan op www.podgront.nl.
…
continue reading
Over de verborgen wetenschap en magie achter ons eten en de bereiding ervan. Gemaakt door wetenschapsjournalist en kok-in-opleiding Eric de Kruijk.
…
continue reading
Ever wonder where all those canteen meals come from? Or what's in them? Find out from The Food Compass, the podcast that takes you behind the scenes of the food services sector. With fascinating guests and great insights. Episodes are recorded in the language of the guest(s).
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Kabila Berum a Najeriya ke gudanar da bukukuwan su na al'ada
9:35
9:35
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:35
A wanan makon shirin ya mayer da hankali ne kan yadda kabilar Berum da ke jihar Plateau ta tarayyar Najeriya ke gudanar da bukukuwan su na al'ada. Kuna iya latsa alamar sautin domin sauraren cikakken shirin.....By RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Najeriya ke fuskantar tashin farashin kayayyaki mafi muni cikin shekaru 30
10:11
10:11
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:11
A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan wani rahoto da hukumar ƙididigar ta Najeriya ta fitar cewa an sake samun hauhawan farashin kayayyaki wanda ƙasar ba ta taɓa gani ba cikin shekaru 30, daidai lokacin da gwamnatin ƙasar ke faɗi tashin kawowa al’umma sauƙi kan tsananin rayuwa da suke ciki, tare da amincewa da Naira dubu 70 a amatsayin ma…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin ya mayar da hankali kan Kabilar Gwari a Najeriya
10:10
10:10
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:10
Shirin na wannan mako zai yi duba ne kan Kabilar Gwari da ake samun su a tsakiyar Najeriya. Kabilar Gwari da bahaushe ke kira da "Gwarawa" na da al'adu daban-daban masu ban mamaki da suka sha banban da sauran kabilun mutanen da ke kewaye da su. Domin jin cikakken shirin dannan alamar saurare tare da Abdullahi Isa…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Gwamnatin Najeriya za ta yi odan abinci daga waje saboda tsadar rayuwa a ƙasar
10:05
10:05
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:05
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' a wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan sabon matakin gwamnatin Najeriya na sahale shigo da muhimman kayan abinci kamar su shinkafa da wake da alkama da masara ba tare da biyan ƙudin fito ba har tsawon watanni 5, domin rage tasirin tsaɗar kayan abinci da ƴan ƙasar ke fama da shi tun bayan ɗarewar …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin yayi waiwaye kan rayuwar fitaccen makadin gargajiya marigayi Alhaji Ali na Maliki
9:50
9:50
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:50
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya mayar da hankali ne kan rayuwar fitaccen mawakin gargajiya na jamhuriyar Nijar Alhaji Ali na Maliki Mawakin haifafffen kauyen Sarkin arewa dake jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar ya kwashe shekaru akalla 80 na rayuwar sa yana taka rawa a fagen na raye-raye da kade-kaden gargajiya. Shirin ya kuma yi waiwaye ka…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda gwamnatin Nijar ta saukaka farashin shinkafa ga al'ummar kasar
9:56
9:56
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:56
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali kan yadda gwamnatin Jamhuriyar Nijar, ta fara saidawa talaka shinkafa a farshi mai rahusa, domin saukakawa ƴan kasar radadin matsin tattalin da suke ciki sakamakon juyin mulki da sojoji suka yi. A ranar 26 ga watan Yunin da ya gabata gwamnatin Nijar ta hannun ma’aikatar kasuwanci ta kad…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda al'ummar Wemawe na Benin ke shirya bikin al'adunsu a duk shekara
9:09
9:09
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:09
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako, ya je jamhuriyar Benin musaman yankin Wemewe, inda ƙabilar yankin ke shirya wani ƙasaitaccen bikin nuna al’adunsu a duk shekara, wadda ke ƙarfafa danƙon zumunci tsakaninsu da sauren ƙabilu. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin...By RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Lokaci ya yi da Najeriya za ta rinka fitar da manja kasashen waje - Ƙungiyoyi
9:54
9:54
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:54
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali da kan kiranda wasu kungiyoyi suka yi wa gwamnatin Najeriya da ta yi wa Allah ta farfado da harkokin noma da sarrafa manja kamar yadda aka san ƙasar a baya. Kungiyar ɗalibai ta ƙasar ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya farfado da harkokin sarrafa manja da Allah ya wadata ƙasar…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Irin rawar da masarautu ke takawa wajen kawo sauye-sauyen da suka kamata kashi na 2
9:42
9:42
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:42
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ci gaba ne akan na makon daya gabata wanda ya duba muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. inda shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma ta Nupe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ab…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Irin rawar da ya kamata masarautu su taka wajen kawo sauye-sauyen da suka kamata
10:42
10:42
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:42
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma ta Nupe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.........…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Kasuwar kayan abincin da ake samarwa a dakunan kimiyya na sake samun karbuwa
10:00
10:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:00
Shirin na wannan mako ya duba yadda kayan abinci da ake samar wa a kimiyyance maimakon shuka ko yanka dabbobi ke kara budewa. Danna alamar saurare tare da Ahmad AbbaBy RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Hauhawar farashin kayayyaki na ci gaba da ta'azzara a Najeriya
10:43
10:43
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:43
Shirin zai maida hankali ne kan hahoton baya-bayan nan da Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta fitar wanda ya bayyana yadda kasar ke ci gaba da fuskantar karin hauhawar farashin kayayyaki musamman na abinci, mafi muni da kasar ta gani a sama da shekaru 20. Rahoton wanda National Bureau of Statistic ta fitar a makon da ya gabata, ya cewa an fuskacin hau…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Koken Jama'a a kan yadda hukumomi ke yi wa abubuwan tarihi rikon sakainar kashi
10:08
10:08
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:08
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda Jama'a ke koken game da rikon sakainar kashi da hukumomi ke yi wa abubuwan tarihi, kamar Makon jiya yau ma shirin ya yi tattaki ne har Kanon Dabo da ke tarayyar Najeriya, inda ya tattauna da shugaban kwamitin raya Al'adun Gargajiya na Majalisar dokokin Jihar, Hon. Sarki Aliyu Daneji.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
CAC a Najeriya ta bai wa masu sana'ar POS wa'adin watanni biyu su yi ragista
11:24
11:24
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
11:24
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya maida hankali ne kan matakin gwamnatin Najeriya bukatar masu sana'ar POS da sauran masu mu'amala da na'urar da su garzawa hukumar rajistan kamfanoni ta kasar domin yin ragista kafin ranar 7 ga watan Yulin wannan shekara ta 2024.By RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Maza da Mata suka rungumi sana'ar Rini a Kano da ke Najeriya
10:02
10:02
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:02
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi tattaki ne har Kanon Dabo da ke tarayyar Najeriya, inda ya yi duba a kan yadda Maza da Mata suka rungumi sana'ar Rini a Karofin Kofar Mata wadda ke da dogon Tarihi. Shirin ya samu zarafin tattauna wa da Baballiya Hamisu, wanda shi ne mai magana da yawun Marinar ta Kofar Mata.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda wani kamfanin kasar Denmark ya shirya zuba jarin dala biliyan 6 a Najeriya
9:58
9:58
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:58
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako ya mayar da hankali kan shirin wani kamfanin Denmark na zuba jarin kudi dala biliyan 6 a fannin tashoshin jiragen ruwan jihar Lagas ta Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Ahmad AbbaBy RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dambarwar EFCC da wasu jiga-jigan tsohuwar gwamnatin Najeriya kan badakalar kudi
10:08
10:08
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:08
Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan matakin hukumar da ke yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annti EFCC na kaddamar na farautar tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da kuma binciken wasu tsoffin mukarraban gwamnatin da ta shude kan cin hanci da rasha da kuma rufta da ci da dukiyar al’umma. A Najer…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Koken 'yan Najeriya na rashin saukar farashin kayan masarufi duk da faduwar Dala
10:11
10:11
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:11
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan batun korafin ‘yan Najeriya ke yi game da rashin ganin sauyi a farashin kayan amfanin yau da kullum, bayan karyewar farashin ƙudaden ƙetare masamman dalar Amurka da sanadin tashin ta ne ya haddasa mummunan tashin farashin kayayyaki a kasar, wanda har hukumar ƙididdiga ta ƙasar ta …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda matasa suka rungumi kananan sana’o’i lokacin azumin Ramadana a Damagaram
9:51
9:51
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:51
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan kananan sana’o’i da matasa ke yi don samun na abinci a lokacin azumin watan Ramadana a Damagaram da ke jamhuriyar Nijar. wasu daga cikin sana'oin da matasan sukafi mai da hankali akai dai sun hada da bredi ko kayan marmari ko kayan lambu da dai sauransu. Ku latsa alamar sauti don …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Gidauniyar Dangote ta kashe naira biliyan 15 na tallafin abinci a Najeriya
10:16
10:16
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:16
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan rabon tallafin abincin naira biliyan 15, da Gidauniyar Aliko Dangote ta kaddamar a Najeriya. Wannan dai na daga cikin matakan rage radadin talauci a tsakanin al'ummar Najeriya, da gidauniyyar hamshakin attajirin Afirka ta kaddamar a birnin Kano da ke arewacin kasar. Ku latsa alama…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda tsadar rayuwa ke barzana ga Maroka da Sankira a Jamhuriyar Nijar
10:09
10:09
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:09
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya duba yadda jama'a a Maradi suka koma amfani da ruwan randa a maimakon kankara lokacin azumin watan Ramadana, saboda tsadar kankarar. Akwai mu dauke da yadda Maroka da kuma Sankira ke fuskantar barazana a sakamakon tsadar rayuwa. Dannan alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda masarautar Hausawan Turai ke gudanar da ayyukanta
10:17
10:17
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:17
Shirin Al'adun Gargajiya na wannan makon ya ziyarci masarautar Sarkin Hausan Turai Alhaji Surajo Jankado Labbo da ke kasar Faransa, inda Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi kan wasu batutuwa da suka shafi Hausawa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa........By RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda matsin rayuwa ya tilastawa 'yan Najeriya fasa rumbunan abinci
10:22
10:22
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:22
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya yada zango ne a Tarayyar Najeriya, inda ya yi dubi kan matsanancin kuncin rayuwar da al’umman kasar suka shiga da har ta kai ana fasa rumbunan abinci ko tare manyan motocin dakon kaya a tituna ana kwasan abinci.By RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Tasirin masu sarautar gargajiya wajen inganta tsaro a yankunansu
10:02
10:02
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:02
A sakamakon gyaran da aka yi wa kundin tsarin mulkin Nigeria na 1976, aka tsame hannun sarakunan gargajiya a kasar cikin sha’anin kula da harkokin tsaro da harkokin shari’ah da kuma batun tara haraji a cikin al’ummarsu. Hakan ne ya sanya Sarakuna duk da kasancewarsu iyayen kasa, suka koma gefe inda suka zamo ‘yan kallo kan wadannan al’amura. Amma y…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda al'ummar kasashen yammacin Afrika ke kokawa saboda tsadar rayuwa
9:42
9:42
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:42
A wannan makon shirin Kasuwa akai miki dole, zai yi duba ne game da bakar ukubar da al’ummar kasashen Nahiyar Africa ke fuskanta, a sanadiyar hauhawar farashin kayayyakin masarufi, musamman kasashen Nijeriya, Nijar da kuma Cameroon. Yanzu haka dai a iya cewa wannan yanayi na hauhawar farashin kayan masarufi tuni ya zame wa kasashen Nijeriya da Nija…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda kananan kabilu suka samu wakilci a masarautar Katsinar Maradi
9:39
9:39
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:39
Shirin Al'adun Gargajiya na wannan makon ya ziyarci masarautar Katsina Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, inda Sultan Ahmed Ali Zaki ya fitar da wani tsari na nada kananan kabilu a mukaman wakilan al’ummarsu, don kara dankon zumunci tsakanin kabilu sannan da raya al’adun gargajiya a duk lokacin da bukatar hakan ta taso.Baya ga Fulani da Bugaje da ke za…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shiri na musamman kan marigayi Salissou Hamissou
10:51
10:51
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:51
Shirin "Al'adunmu na gado" a wannan makon na musamman ne, wanda ya yi duba akan irin gudunmuwar da marigayi Salissou Hamissou ya bayar a bangaren al'adu, musamman a lokacin da ya ke gabatar da wannan shiri na Al'adunmu na gado. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.....…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Najeriya ke neman taimakon Bankin Duniya don farfado da tattalin arziki
10:01
10:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:01
Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda Najeriya ke neman taimakon bankin duniya a wani yunkuri na farfado da tattalin arzikin kasar da ke fuskantar tarnaki. Tattalin arzikin na Najeriya na ci gaba da durkushewa ne duk da kasancewarta mafi karfin tattalin arziki kuma mafi yawan jama'a…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda al'adar auren Zaga ke shudewa tsakanin kabilar Sayawa a Najeriya
9:28
9:28
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:28
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya yi duba kan yadda auren Zaga tsakanin al'ummar Sayawa ke komawa tarihi, salon al'adar da ke bayar da damar gadon mace ko kuma bayar da kyautar ta da sunan aure. Duk da tarin kabilun da ake da su a cikin jihohin Najeriya, kowace kabila na da irin nau’o’in al’adunta na gargajiya a fanno…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Faduwar darajar Naira ta tsayar da harkokin 'yan canji a makwaftan Najeriya
10:19
10:19
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:19
Shirin 'Kasuwa a kai miki dole' na wannan mako ya tattauna akan yadda faduwar darajar Naira ke haddasa koma bayan kasuwar 'yan canji a makwaftan Najeriya.By RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dalilan soke lasisin wasu kamfanonin wutar lantarki
10:02
10:02
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:02
Shirin Kasuwa a Kai Maki Dole na wannan mako, ya mayar da hankali ne a game da batun wutar lantarki a Najeriya, bangaren da ke fama da matsalololi tsawon shekaru. Shirin zai yi dubi ne a game da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na sokewa da kuma sabunta lasisi ga wasu kamfanonin da ke da alhaki rarraba wuta a cikin kasar.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda faduwar darajar Naira ke yin illa ga kasuwanci a Najeriya
9:52
9:52
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:52
Shirin 'Kasuwa a kai miki dole' na wanna makon ya mayar da hankali akan faduwar darajar naira da ke ci gaba da yin illa ga harkokin kasuwanci a sassan Najeriya. Wakilinmu a jihar Kano Abubakar Abdulkadir Dangambo ya duba yadda matsalar ke yin tasiri musamman babbar kasuwar hatsi ta Dawanau da ke Kano, wadda ke tattara 'yan kasuwa daga Najeriya da k…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda wasu abincin gargajiya na bahaushe ke barazanar bacewa
10:01
10:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:01
Shirin al'adunmu na gado na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda abinci gargajiya irin na Bahaushe ke bata sannu a hankali Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi IsaBy RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda rufe iyakar Benin ya haifar da tsadar rayuwa a Nijar
9:50
9:50
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:50
Shirin "Kasuwa akai Miki dole" na wanan mako tare da Ahmed Abba ya leka ne jihar Dosso dake Jamhuriya Nijar, yankin da ke kan iyaka da birnin Cotonou na Jamhuriya Benin inda jama'a suka shiga matsanancin halin tsadar rayuwa tare da kariyar tattalin arziki, sakamakon takun-kuman da Kungiyayoyi irinsu ECOWAS ko CEDEAO suka laftawa kasar, saboda Juyin…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
'Yan Najeriya na cikin matsin tattalin arziki tun bayan janye tallafin mai
9:58
9:58
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:58
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan hauhawar farashin kayyaki da ake fama da shi a Najeriya, wanda ya jefa al'umma masu karamin karfi cikin halin kunci. A Najeriyar tun bayan janye tallafin man fetir da kuma matsalolin rashin kudaden waje masamman dalar Amurka sun tsunduma kasar cikin mummunar…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda sana'ar rini ke bacewa sannu a hankali a arewacin Najeriya
10:19
10:19
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:19
Shirin 'Al'adun Gargajiya' na wannan makon tare da Abdullahi Issa ya maida hankali ne kan bacewar sanar gargajiya ta rini a jihar Kano dake arewacin Najeriya, kafin daga bisa shirin ya leka Maradi dake jamhuriyar Nijar.By RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Bikin cika shekara daya da sarkin Katsinar Maradi yayi da hawa kan karagar mulki
10:48
10:48
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:48
Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya maida hankali ne kan cika shekara daya da sabon sarkin Katsinar Maradi,Mai Martaba Ahmad Ali Zaki Maremawa yayi kan karagar mulki. A dai ranar Asabar 5 ga watan Nuwambar shekarar da ta gaba ne aka nada Mai Martaba Ali Zaki a matsayin Sultan na 2 na Katsinar Maradi. Shirin ya tabo b…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda masu kiwon kaji a Najeriya ke rufe gonakinsu saboda tsadar kayan abinci
9:57
9:57
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:57
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda tsadar abincin kaji ke tilastawa masu kiwon su rufe gonaki a tarayyar Najeriya, sakamakon asarar da suke tafkawa.By RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Bafaranshiya ta lashe kyautar iya gasa biredi ta duniya
10:31
10:31
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:31
Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya tabo batun kyautar da matashiya 'yan Farsans ta lashe, inda ta zamo ta daya a duniya a wannan shekarar wajen iya gasa biridi. Tarihi dai ya nuna wannan ne karo na faro da mace ta taba lashe wannan kyauta. Haka nan, shirin ya kuma tattauna da masu ruwa da tsaki a bangaren kan wannan…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda aka sake bude kasuwar Monday Market a jihar Borno
10:05
10:05
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:05
Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako ya mayar da hankali ne kan sake bude kasuwar Monday Market mai matukar muhimmanci a jihar Borno ta tarayyar Najeriya. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Ahmad AbbaBy RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda za'a bunkasa harshen Kanuri da al'adun sa
10:14
10:14
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:14
Shirin al'adunmu na gado na wannan mako ya duba wani babban taron kasa da kasa da aka gudanar kan habbaka harshen Kanuri da al'adunsa a jihar Kano da ke arewacin Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdoullaye IssaBy RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
CISLAC ta horas da 'yan majalisun Najeriya kan muhimmacin haraji ga kasa
9:56
9:56
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:56
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan jan hankali da kungiyoyi irinsu CISLAC ke yi a Najeriya, wajen ganin gwamnati ta maida hankali kan gibi da ake samu a fannin tara haraji domin samun kudaden shiga. Masana sun yi ittifakin cewar Najeriya na da dimbin arzikin da bai kamata ace sai ta ciyo bash…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shekaru 30 na Sarkin Masarautar Zazzau Suleja
10:00
10:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:00
Shirin Al'adunmu na wannan mako ya yada zango ne Masarautar Zazzau Suleja ta jihar Neja dake Najeriya domin shaida bikin murnar cika shekaru 30 na Sarkin Masarautar mai dimbin tarihi, Mallam Muhammadu Auwal Ibrahim, wanda ya kasance gwamnan jihar na farko na farar hula a jamhuriya ta biyu daga shekarar alif 979 zuwa alif 983.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda sauyin zamani ke shirin batar da sana'ar wanzanci
10:11
10:11
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:11
Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya yi duba ne kan sana’ar wanzanci, wacce ke cikin sana'oin gargajiya na Hausawa da ke cike da abubuwa na al’ajabi. Mafi yawancin wanzamai gadon sana’ar suke yi daga iyayensu, amma wani lokacin, ana samun wasu daga waje da suke sha’awar koyon sana’ar don su samu hanyar cin abici. Duk k…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda harshen Hausa ke samun karbuwa a jami'o'in Burkina Faso
10:02
10:02
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:02
Shirin ala'dun mu na gado na wannan mako zai mayar da hankali ne kan taron inganta harshen Hausa da aka shirya a jami'ar Ouagadougou da ke Burkian Faso Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdoullaye IssaBy RFI Hausa
…
continue reading
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda kabilar Dukkawa na jihar Neja da ke tarayyar Najeriya suke gudanar da bukukuwan gargajiya na shekara-shekara. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdullahi IsaBy RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
An kaddamar da shirin farfado da salon kidan Duma a Nijar
10:12
10:12
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:12
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ne kan bikin kidan Duma, guda cikin al'adun jihar Maradi da ke kokarin gushewa. A wani kokari na dakile gushewar al'adu, gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta kaddamar da wani gangamin horar da matasa kidan Duma, salon kidan da ke da shahara a tsakanin garuruwan Hausawa. Akw…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
20 - Van metalicoon tot bier brouwen met de duivel - Franky De Smet-Van Damme's Turbeau avontuur [NL]
1:14:29
1:14:29
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:14:29
Schakel je geluid gerust op volle kracht en laat je meeslepen door rauwe energie, want in deze aflevering hebben we het voorrecht om een ware held uit de Belgische muziekscène te verwelkomen: Franky De Smet Van Damme, de energieke leadzanger van de verpletterende Belgische metalband Channel Zero. Hij laat ons proeven van zijn nieuwste creatie: het …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
19 - De la passion au succès - Elliott Van De Velde nous parle de la création du restaurant Entropy [FR]
50:24
50:24
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
50:24
Le restaurant Entropy veut être bien plus qu'un simple restaurant. Avec une équipe issue du monde des restaurants étoilés, le chef Elliott Van de Velde vous invite à Bruxelles pour découvrir son univers de gastronomie durable, guidé par la nature et l'intuition. Le restaurant Entropy est également le bras gastronomique de Hearth Project, une organi…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
18 - Barrières doorbreken op de werkvloer: Twee vrouwen bij Compass Group Belgium vertellen hun verhaal op Internationale Vrouwendag [NL]
23:19
23:19
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
23:19
Het campagnethema van Internationale Vrouwendag 2023 is #embraceequity, om duidelijk te maken dat gelijke kansen niet altijd genoeg zijn en waarom gelijk niet altijd eerlijk is. Voor deze speciale gelegenheid schuiven twee interessante en opmerkelijke vrouwelijke collega’s bij ons aan tafel, Zahra Barati en Sofie Vandecasteele. Zahra werkt nog niet…
…
continue reading