Yarın public
[search 0]
More

Download the App!

show episodes
 
Ever have a hard time explaining a friend something that happened to you at the office? Characters, the settings, and so on? Stories are what move the world and allow us to remember important facts that we need to know. By telling a proper story for your business, your customers will remember who you are and what you do, and tell it to their peers. Join us on a journey to discussing ways to tell business stories through your message, website, videos and other tools. Hosted by Andy Mizrahi, f ...
 
Loading …
show series
 
Har yanzu hukumomin Najeriya na neman sama da fursunoni 400 da suka tsere daga gidan yarin Kuje a ranar 5 ga watan Yuli wannan shekara, wato watanni uku kenan cur. Idan za ku tuna, fursunoni 879 ne da suka hada da jiga-jigan Boko Haram 64 suka tsere bayan wani hari da ‘yan ta’adda suka kaddamar wa gidan yarin.Latsa alamar sauti domin sauraron cikak…
 
A karo na biyu kenan cikin kasa da shekara guda da sojoji ke juyin Mulki a Burkina Faso, lamarin da ke nuna irin rarrabuwar kawunan da ke tsakanin sojojin kasar. A karshen makon da ya gabata ne, Kaften Ibrahim Traore ya hambarar da Laftanaar Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba wanda shi ma ya kwace Mulki a cikin watan Janairun wannan shekara daga hann…
 
A karshen makon da ya gabata ne, Najeriya ta yi bikin cika shekaru 62 da samun ‘yanci daga Turawan mulkin mallaka na Birtaniya. Sai dai bikin na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke fama da tarin matsaloli na tattalin arziki da tsaro, yayin da kuma take shirye-shiryen gudanar da zaben shugaban kasa a badi.Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken …
 
Daliban makarantun gaba da primary a jihar Bauchi ta Najeriya sun gudanar da zanga-zangar lumana a tutunan birnin Bauchi, inda suka nemi gwamnatin jihar da ta soke sabon tsarinta na raba makarantun yara maza da na mata. Gwamnati ta dauki matakin ne domin hana gurbacewar tarbiyar daliban a cewarta, bayan rahotaannin daurin aure tsakanin daliban da s…
 
A yau Laraba jam’iyyun siyasar Najeriya ke fara yakin neman zabe da zummar neman kuri’u a zaben 2023 mai tafe, yayin da Hukumar Zaben Kasar ta INEC ta gana da shugabannin addinai domin janyo hankalinsu wajen ganin sun fadakar da jama’a kan yadda za a kaucewa tashe-tashen hankula. Shugabannin addinan sun bukaci yan takara da su ja kunnen magoya baya…
 
A karo na bakwai cikin shekara guda, babbar cibiyar samar da wutar lantarki ta kasa ta sake durkushewa warwas, al’amarin da ya jefa daukacin kasar cikin duhu. Wannan na zuwa ne ‘yan kwanaki da al’ummar Najeriya suka bayyana farin cikinsu kan yadda ake samun wuta akai akai.Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta shirya…
 
Wata cibiyar bincike kan bunkasa abinci mai gina jiki a Najeriya ta ce, akalla ‘yan Najeriya miliyan 25 ne ke fama da yunwa, yayin da miliyan 9.3 ke fama da matsanancin karancin abinci, a daidai lokacin da tashe-tashen hankula da ayyukan ta’addanci suka addabi sassan kasar. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta shir…
 
Shirin ra'ayoyin masu saurare tare da Hauwa Muhammad a kowacce juma'a ya na baku damar tofa albarkacin bakinku kan duk wani batu da ke ci muku tuwo a kwarya, kama daga tattalin arziki, tsaro da ci gaban yankunan da kuka fito, ko kalubalantar salon kamun ludayin gwamnatoci ko kuma jinjina. Ayi saurare Lafiya.…
 
Jihohin Najeriya da dama na fama da ibtila’in ambaliyar ruwa wadda ta cinye garuruwa da kauyuka musamman a yankin arewacin kasar, yayin da aka samu asarar rayuka da dimbin dukiya. Ambaliyar ta lalata gonaki akalla dubu 14 a jihar Kano kadai, yayin da ta cinye filayen noman shinkafa da fadinsu ya kai kilomita 250 a jihar Taraba, baya ga irin baarnar…
 
Kungiyoyi masu zaman kansu sama da 200 sun kiyasta cewa, akalla mutum guda na mutuwa saboda yunwa a duk bayan dakika hudu a duniya, matsalar da suka yi kira ga kasshen duniya su dau matakin gaggawa wajen maganceta. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta shiryaBy RFI Hausa
 
Kawancen kungiyoyin fararen hula na M62 a Jamhuriyar Nijar ya gudanar da wani taron gangami domin nuna damuwa game da tsadar rayuwa tare da yin kira ga rundunar Barkhane ta Faransa da ta fice daga kasar kasancewar zamanta bai da wani tasiri a cewar masu zanga-zangar. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta shirya…
 
A Najeriya ana ci gaba da cece-kuce a kan yadda ake zargin Hukumar Kula da Kudaden Fansho wato PENCOM da biyan kowanne ma’aikacinta albashin akalla Naira miliyan 2 da dubu 400 a kowanne wata a daidai lokacin da tsoffin ma’aikatan da suka yi ritaya bayan hidimtawa kasar ke shan wahala wajen neman a biya su hakkokinsu. Wani faifan bidiyo ya nuna yadd…
 
An bude Zaman Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 77, wanda ke bai wa shugabannin kasashe damar gabatar da jawabi dangane da halin da duniya ke ciki tare da shawarwari don tinkarar matsalolin da ake fuskanta. Taron na bana na zuwa ne a daidai lokacin da ake fuskantar karuwar yake-yake, rabuwar kawuna tsakanin manyan kasashe da kuma matsal…
 
Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan matakin gwamnonin arewacin Najeriya na bayyana goyan bayansu ga shirin kafa rundunar ‘Yan Sandan Jihohi domin tinkarar matsalar tsaron da ta addabi yankinsu. Shugaban gwamnonin arewacin kasar Simon Lalong ya sanar da amincewar bayan taron da gwamnonin suka yi da Sarakunan gargajiyan da…
 
Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan wani raahoton Majalisar Dinkin Duniya da ke cewa, akalla mutane milyan 50 ne ke rayuwa a karkashin wani salon bauta na zamani a sassan duniya. Rahoton ya ce mata da kananan yara ne suka fi fuskantar ukuba a karkashin wannan sabon salo na bauta, da suka hada da auren dole, yin aiki na t…
 
Shugaban kungiyar likitocin dake kula da mahaukata a Najeriya, yace yan kasar sama da miliyan 60 ke fama da matsalar wani nau’i na tabin hankali, abinda ke nuna kusan kashi daya bisa uku na jama’ar kasar na fama da wannan matsalar. Shehin malamin yace kashi 10 kacal na masu fama da wannan matsalar ce ke samun kula a asibiti.Latsa alamar sauti domin…
 
Wasu jam’iyyun adawa da kuma kungiyoyin fararen hula, na zargin gwamnatin mulkin sojin kasar Chadi da haifar da tarnaki ga taron tattauna makomar da aka fara tun ranar 20 ga watan jiya. Masu wannan ra’ayi dai na zargin gwamnati da ware wani bangare na al’ummar kasar daga wannan taro domin cimma muradunta na siyasa.Latsa alamar sauti domin sauraron …
 
Najeriya na nuni da cewa sojojin kasar na sama da kasa sun kai munanan hare-hare a kan ‘yan ta’adda a zagayen tafkin Chadi da kuma gandun dajin Sambisa tare da kashe ‘yan bindigar da aka bayyana cewa dadinsu ya zarta dari daya. Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da rundunar tsaron Jamhuriyar Nijar ke cewa ta yi nasarar kashe mayakan Boko da kum…
 
Kungiyar Malaman jami’oin Najeriya ta yanke hukunci ci gaba da yajin aikin ta fara sama da watanni 6 da suka gabata domin neman gwamnati ta biya wasu bukatu na magoya bayanta. To sai dai a nata bangare, gwamnati ta ce tuni ta biya wa malaman akalla 80% na bukatunsa, saboda haka babu hujjar ci gaba da wannan yajin aiki.Latsa alamar sauti domin saura…
 
Gwamnatin Jihar Legas da ke Najeriya ta ce yara akalla dubu 22 da 500 ne suka mutu a Jihar sakamakon shakar gurbatacciyar iska, abinda ke tabbatar da birnin a matsayin daya daga cikin wadanda suka fi fuskantar irin wannan matsalar a duniya baki daya. Shugabar hukumar kare muhalli a jihar Dolapo Fasawe ce ta gabatar da wadannan alkaluma masu tada ha…
 
In this episode, my friend Sruli Rapps interviews me, asking me questions about working from home for a new project he is working on. So we decided to turn this into an episode. This episode, I break down some of my life rules I have to work from home better, and more. www.oldfarmproductions.com --- Send in a voice message: https://anchor.fm/oldfar…
 
In this episode, I interview Avital Bayer and Yarin Weltsman of HiPitched, a global agency, with headquarters in Jerusalem, a branding and strategic agency that are so good at what they do, they were able to launch a Cannabis Strategy company as well, based on their own research and talents. This episode, they discuss how they map industries for ma…
 
This episode is to help you tell a story for your software, app. This episode helps you craft a business pitch that can be used for a video script. I focus on selling an app as well as other businesses. You need to be able to educate your customers, investors and beyond with some interesting messaging and conversation. You need to convince them to …
 
When we meet people for the first time, the most common question we get is "What do you do?" I call this the three question rule. They'll ask you three questions. What do you do, can you clarify, and how do we do business together? Answer this correctly, and you position yourself to advance your career and desires. Answer this incorrectly, and you …
 
Loading …

Quick Reference Guide

Copyright 2022 | Sitemap | Privacy Policy | Terms of Service
Google login Twitter login Classic login