Zanga public
[search 0]
More
Download the App!
show episodes
 
Artwork
 
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
  continue reading
 
We give you the gaming industry news (as well as other geek type news) from the perspective of two Millennials and an aging video game nerd. Weekly podcast deconstructing the video game industry and other forms of geek based entertainment.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Kotu a Abujan Najeriya, ta bukaci 10 daga cikin ɗimbin mutanen da aka kama suna zanga-zanga domin yunwa, da ya biya Naira milyan 10 a matsayin kuɗin beli kafin sallamar sa daga gidan yari. Shin ko ta ina wanda ke fama da yunwa zai fito da Naira milyan 10 domin ya beli kansa? To me zai faru idan har wani ko wasu suka taimaka da waɗanda kuɗade ba bel…
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya leka ne jihar Barno da ke arewa maso gabashin Najeriya, inda ya mayar da hankali kan tasarin tattalin arziki da ambaliyar baya-bayan nan ya haifarwa jihar da ma al'ummarta. Makonni biyu kenan tun bayan mummunar ambaliyar ruwa da ta afkawa wasu anguwannin birinin maiduguri na jiha…
  continue reading
 
Ana iya cewa murna na neman komawa ciki a Najeriya, bayan da aka yi hasashen cewa da zarar Dangote ya fara shigar da tataccen mai a kasuwa zai wadata sannan akan farashi mai rahusa. To sai dai ranar farko da fara shiga da man na Dangote, sai kamfanin NNPCL ya sanar da ƙara farashin mai a kasar. Shin ko me za ku ce a game da wannan sabon karin faraa…
  continue reading
 
Yanzu haka al’ummar musulmi a sassan duniya na ci gaba da gudanar da bukukuwan Mauludi, domin tunawa da ranar da aka haifi annabi Muhammad mai tsira da amincin Allah. Shin ko yaya matsayin wannan rana yake a gare ku? Ta wace fuska ku ke gudanar da bikin tunawa da wannan ranar? Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.…
  continue reading
 
Yamai babban birnin Jamhuriyar, ya fara karɓar baƙuncin taron ƙwararru da saurann masu ruwa da tsaki kan matsalar sauyin yanayi da ta shafe yankin yammacin Afrika. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da sassan yankin na Yammacin Afirka da Sahel ke fuskantar Iftila’in Ambaliyar mafi muni da aka taɓa gani cikin aƙalla shekaru 20, kamar yadda aka gani …
  continue reading
 
Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan matsi da tsadar rayuwa da kuma yadda wannan matsala ta jefa kaso mai yawa na magidantan Najeriya a halin tsaka mai wuya, matsalar da ke da nasaba da sabbin manufofin gwamnati ciki har da ƙarin farashin man fetur.By RFI Hausa
  continue reading
 
Gwamnan jihar Katsina da ke arewacin Najeriya, Malam Dikko Umaru Radda ya yi kira ga al’umma da ta jajirce wajen kare kanta daga hare-haren ƴan bindiga masu garkuwa da mutane, tare da bai wa jami’an tsaro hadin kai don kawo karshen matsalolin tsaro da suka addabi yankin. Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.…
  continue reading
 
A Najeriya, yau ake sake buɗe makarantun firamire da sakandare don fara karatu bayan dogon hutu da aka gudanar. Ana komawa makarantar ne a wannan karo a cikin wani yanayi na matsanciyar tsadar rayuwa wanda ya samo asali daga sabon ƙarin farashin mai fetur da aka yi a kasar. Shin a wane yanayi yaranku ke komawa makarantar a wannan litinin? Ko akwai …
  continue reading
 
An fara taron shekara-shekara don kyautata hulɗa tsakanin China da Afirka wanda ya samo asali kimanin shekaru 24 da suka gabata. Alƙaluma sun tabbatar da cewa China ita ce ƙasar da nahiyar Afirka ta gudanar da hulɗar tattalin arziki da kasuwanci fiye da kowace nahiya, yayin da a ɗaya bangare bashin da China ke bin Afirka ke ci gaba da ninkawa ninki…
  continue reading
 
Shirin "Kasuwa akai miki dole" tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali ne kan matakin Babban Bankin Najeriya CBN na sayen motocin sulke na katsaita guda shida da ƙudin su ya haura naira biliyan 60, wanda gwamnan bankin da mataimakansa za su yi amfani da su, daidai lokacinda ƴan ƙasar ke fama da tsananin tsadar rayuwa. Ku latsa alamar …
  continue reading
 
Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya waiwayi shirin gwamnatin Ghana na ban gishiri in baka manda a musayar zinare da man fetir, duk dai a ƙoƙarin da ƙasar ke yi na haɓaka tattalin arziƙinta. Tun a bara ne gwamnatin na Ghana ta ƙaddamar da tsarin na ban gishiri in baka manda, wanda ta ƙarbi tan dubu 40 na man disel da ƙud…
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda kasuwancin kifi a Najeriya ya ke neman ya gagari masu sana’ar saboda tsadar abincin da ake kiwon kifi da shi da farashin sa ya ƙaru, lamarin da ke barazana musamman ga ƙanana da matsakaitan ƴan kasuwa a fannin. Farashin buhun abincin kifi ya tashi daga N18,000 a shekara…
  continue reading
 
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan mako ya duba yadda ake fama da matsalar karancin main fetur a Najeriya, wasu bayanai na nuni da cewa yanzu haka gwamnatin ƙasar ta ware naira triliyan 6 da bilyan 800 a matsayin kuɗin tallafi mai a ƙasar. Bayanai sun ce za a yi amfani da kuɗaɗen ne don biyan tallafin tun daga watan agustan bara har zuwa di…
  continue reading
 
Shirin Kasuwa A kai miki Dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya tattauna irin asarar da aka yi a Najeriya sakamakon zanga zangar kwanaki 10 da ƴan ƙasar suka yi domin nuna adawa da tsadar rayuwa da rashin shugabanci na gari. Ministar masana’antu da Kasuwanci da kuma zuba jari na kasar Dr. Doris Uzoka Anite ta ce, alkakuma da suka tattara na wuc…
  continue reading
 
A makon jiya ne Allah ya yiwa tsohon shugaban hukumar kwallon kafar Afirka Issa Hayatou rasuwa, bayan gajeruwar rashin lafiya. Hayatou da ya kwashe kusan shekaru 30 yana jagorancin hukumar, ya taka rawa sosai wajen ci gaban kwallon kafa a nahiyar, musamman bangaren matasa da kuma ganin an kara wa kasashen Afirka gurbi a gasar cin kofin duniya daga …
  continue reading
 
A yau shirin zai waiwai kasar Ghana, inda basusukan da ake bin kasar ya karu da dala biliyan 47.4 / Cidi biliyan 658.6 a cikin watanni biyun farko na shekarar 2024. Babban Bankin ƙasar ta Ghana ne ya fitar da wadandan alkaluma cikin wani rahoton da ya fitar na taƙaitaccen Bayanan Tattalin Arziki da Kuɗi na watan Mayun shekarar 2024. A cewar babban …
  continue reading
 
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci al’ummar ƙasar su jingine zanga-zanga tare da bayyana aniyar tattaunawa don laluɓo masalaha. A jawabin da ya gabatar sakamakon zanga-zangar tsadar rayuwa da ta ɓarke a akasarin sassan ƙasar, Tinubu ya shaida wa ƴan Najeriya cewa yana jin raɗaɗin da suke ji, kuma tabbas zai samo mafita. Yaya wannan jawab…
  continue reading
 
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan rana ya duba yadda rashin tsrao da kuma garkuwa da mutane ke kara yawaita a arewacin Najeriya, inda a baya-bayan nan kwamishin yan sandan jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ya sanar da cafke 'dan majalisar dokoki da hakimi tare da tsohon shugaban karamar hukumar Kaurar Namoda bisa zarginsu da hannu dumu…
  continue reading
 
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda kungiyoyin mayaka masu ikirarin jihadi ke kara zafafa hare-hare a kasashen yankin Sahel. Hare-haren mayakan ya fara tsallakawa zuwa kasashen Jamhuriyar Benin da Togo wadanda basu saba ganin irin haka a kasashen su ba. Ina ne kuke ganin ya kamata mahukunta su kara azama do…
  continue reading
 
A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan wani rahoto da hukumar ƙididigar ta Najeriya ta fitar cewa an sake samun hauhawan farashin kayayyaki wanda ƙasar ba ta taɓa gani ba cikin shekaru 30, daidai lokacin da gwamnatin ƙasar ke faɗi tashin kawowa al’umma sauƙi kan tsananin rayuwa da suke ciki, tare da amincewa da Naira dubu 70 a amatsayin ma…
  continue reading
 
Taƙaddamar da ta kunno kai tsakanin hamshaƙin attajirin nahiyar Afirka Aliko Dangote da kamfanin man Najeriya NNPCL na ƙara yin ƙarfi a ‘yan kwanakin baya bayan nan, bayan da yayi korafin da ya yi cewar ana yiwa matatarsa zagon kasa, yayin da kamfanin ya mayar da martanin cewar Dangote bashi da lasisi, kuma yana son gwamnati ta soke lasisin masu sh…
  continue reading
 
Wakilan ƙasashe 28 sun gana da mahukuntan Libya kan hanyar da za su bi wajen dakile matsalar kwararar dubban bakin hauren da ke tsallaka Teku don shiga nahiyar Turai. A shekarun baya bayan nan Libya ta zama babbar cibiyar da ‘yan ci rani daga Afrika ke bi wajen tsallaka teku zuwa Turai, inda alkaluma suka nuna cewar, daga farkon wannan shekara zuwa…
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' a wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan sabon matakin gwamnatin Najeriya na sahale shigo da muhimman kayan abinci kamar su shinkafa da wake da alkama da masara ba tare da biyan ƙudin fito ba har tsawon watanni 5, domin rage tasirin tsaɗar kayan abinci da ƴan ƙasar ke fama da shi tun bayan ɗarewar …
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali kan yadda gwamnatin Jamhuriyar Nijar, ta fara saidawa talaka shinkafa a farshi mai rahusa, domin saukakawa ƴan kasar radadin matsin tattalin da suke ciki sakamakon juyin mulki da sojoji suka yi. A ranar 26 ga watan Yunin da ya gabata gwamnatin Nijar ta hannun ma’aikatar kasuwanci ta kad…
  continue reading
 
Cikunan ƴan siyasa sun ɗuri ruwa a Faransa, bayan da masu tsattsauran ra’ayi suka lashe sama da 33% na ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen shiga Majalisar Dokokin Ƙasar, tare da yiyuwar samun gagarumar nasara a zagaye na biyu na zaɓen da za a yi ranar Lahadi mai zuwa. Ana matuƙar nuna fargaba dangane da abin da zai faru matuƙar masu wannan ra’ayi suka samu…
  continue reading
 
Hukumar Yaƙi da Cututuka Masu Saurin Yaɗuwa a Najeriya, ta ce kawo yanzu adadin waɗanda suka kamu da cutar Amai da gudawa wato Cholera sun kai dubu 1 da 579, kuma tuni 54 daga cikinsu suka riga mu gidan gaskiya. Hukumar ta yi gargaɗi ga jama’a da su kiyaye ta hanyar ɗaukar matakan kariya, domin kuwa tuni cutar ta shiga jihohi 32 na ƙasar. Waɗanne i…
  continue reading
 
Yunƙurin ƙara haraji a kan kayayyakin masarufi, ya haddasa ɓarkewar mummunar tarzoma a Kenya, inda aka tabbatar da mutuwar mutane da dama a jiya labara musamman a birnin Nairobi. Shin ko meye ya yi zafi har wannan tarzoma ta ƙazance tare da samun asarar rayuka da kuma cinna wa wani ɓangare na ginin majalisar dokokin ƙasar wuta? Ko akwai wani darasi…
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali da kan kiranda wasu kungiyoyi suka yi wa gwamnatin Najeriya da ta yi wa Allah ta farfado da harkokin noma da sarrafa manja kamar yadda aka san ƙasar a baya. Kungiyar ɗalibai ta ƙasar ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya farfado da harkokin sarrafa manja da Allah ya wadata ƙasar…
  continue reading
 
Jagoran IPOB da ke fafutukar kafa ƙasar Biafra a Najeriya Nnamdi Kanu, ya ce a shirye yake ya shiga tattaunawa da gwamnati domin kawo ƙarshen kai-da-kawon da ake yi da shi a gaban kotu. Kanu, wanda mahukuntan ƙasar Kenya suka kama tare da miƙa wa Najeriya shi tun a 2021, yanzu haka yana fuskantar tuhume-tuhume ciki har da na ta’addanci da kuma cin …
  continue reading
 
Rikici tsakanin Nijar da Jamhuriyar Benin, ga alama zai iya ɗaukar dogon lokaci kafin a iya warware shi, saboda ko bayan rufe iyaka, Nijar ta rufe bututun da ke isar da ɗanyan mai zuwa Cotonou. Wani abu da ya ƙara zafafa wannan rikici shi ne, kama wakilan da Nijar ta tura don sanya ido game da yadda ake fitar da man, inda aka yanke musu hukuncin da…
  continue reading
 
Gabanin taron da za a gudanar ranar Alhamis a birnin Paris don taimaka wa Afirka dangane da yadda za ta samar wa kanta da alluran rigakafin kariya daga wasu cututuka a wadace, tuni aka samu alƙawurran sama da Euro biliyan ɗaya daga ƙasashe da da kuma ƙungiyoyi daban daban a cewar fadar gwamnatin Faransa. Wadannan kuɗade za a yi amfani da su ne don …
  continue reading
 
Yayin da ya rage kwanaki kaɗan a gudanar da Sallar Idil-kabir wato sallar layya, yanzu haha hankulan mafi yawan jama’a sun karkata zuwa ga batun sayen ragunan layya. Yaya farashin raguna da kuma sauran dabbobin da ake layya da su a kasashenku? Shin ko yanayin da ku ke ciki a yau, zai ba ku damar yanka dabbar layya a wannan shekara? Wannan shi ne ab…
  continue reading
 
Loading …

Quick Reference Guide