Go offline with the Player FM app!
Ra'ayoyin masu saurare kan matakin IPOB na shiga tattaunawa da Najeriya
Manage episode 424603465 series 1151731
Jagoran IPOB da ke fafutukar kafa ƙasar Biafra a Najeriya Nnamdi Kanu, ya ce a shirye yake ya shiga tattaunawa da gwamnati domin kawo ƙarshen kai-da-kawon da ake yi da shi a gaban kotu.
Kanu, wanda mahukuntan ƙasar Kenya suka kama tare da miƙa wa Najeriya shi tun a 2021, yanzu haka yana fuskantar tuhume-tuhume ciki har da na ta’addanci da kuma cin amanar ƙasar.
Shin ko tattaunawa ita ce mafita don warware wannan al’amari?
Ko wataƙila sakin Nnamdi Kanu zai iya taimakawa domin samar da zaman lafiya musamman a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Ayeeshat Jibrin Ahmed
25 episodes

All episodes
×Welcome to Player FM!
Player FM is scanning the web for high-quality podcasts for you to enjoy right now. It's the best podcast app and works on Android, iPhone, and the web. Signup to sync subscriptions across devices.