Artwork

Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://player.fm/legal.
Player FM - Podcast App
Go offline with the Player FM app!

Ra'ayoyin masu saurare kan kwararar baƙin haure ta Libya zuwa Turai

9:51
 
Share
 
Manage episode 429595762 series 1151731
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://player.fm/legal.

Wakilan ƙasashe 28 sun gana da mahukuntan Libya kan hanyar da za su bi wajen dakile matsalar kwararar dubban bakin hauren da ke tsallaka Teku don shiga nahiyar Turai.

A shekarun baya bayan nan Libya ta zama babbar cibiyar da ‘yan ci rani daga Afrika ke bi wajen tsallaka teku zuwa Turai, inda alkaluma suka nuna cewar, daga farkon wannan shekara zuwa 5 ga watan Yulin da muke ciki, ‘yan cirani kimanin dubu 14 da dari 755 suka isa Italiya daga Libyan.

Me ya sa wannan matsala ta kwararar yan ci rani daga Afrika zuwa Turai taki ci taki cinyewa duk da matakan da ake ɗauka?

Ta yaya za a warware wannan matsala?

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.

  continue reading

25 episodes

Artwork
iconShare
 
All episodes

×
 
Loading …

Welcome to Player FM!

Player FM is scanning the web for high-quality podcasts for you to enjoy right now. It's the best podcast app and works on Android, iPhone, and the web. Signup to sync subscriptions across devices.

Quick Reference Guide