show episodes
 
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
  continue reading
 
Artwork
 
"Blending with the French's" delves into the joys and challenges of merging two families, guided by the experiences of a couple with seven boys and one girl. Join us as we explore bonus-parenting, sibling dynamics, and the art of blending eight unique lives into one harmonious household.
  continue reading
 
A wannan shiri, muna karanto littafan Hausa masu ma’ana, musamman na da can, irin wadanda aka dade da wallafa su domin su tuna mana rayuwa, da al’adunmu na Hausawa kafin zuwan Turawa da ma bayan zuwansu. A cikin littafan akwai hikimomi, da dabaru, da almara, da kuma abubuwan ban mamaki, da na ban sha’awa da birgewa, da jaruman marubutan suka yi.
  continue reading
 
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
  continue reading
 
Welcome to Afrikindness Podcast POD FOR #AFRICA The first and only podcast to empower African parents, educate non-Africans, and inspire everyone to learn more about the rich culture and heritage of Africa. Listen to the tropical heart of Africa’s hustle and bustle, the echoes of mama Africa, the royalty from the beating of the African drums, the roots of spicy African cuisine, and the sizzling from ‘Koko irin’ of jollof rice, the gbedu rhythms of Owambe and the clicking of over 2000 unique ...
  continue reading
 
Artwork
 
We are not African because we are born in Africa, we are African because Africa was born in us. Explore the way of life, the music, food and the culture of the African, people and communities in the Diaspora . A people without the knowledge of their past is like a tree without Roots Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/olubanjo-adigun/support
  continue reading
 
Hosted by Leigh Ann Porter, MA, CCC-SLP, the Speech Uncensored Podcast explores the world of medical Speech and Language Pathology. Building on a passion for education and implementing best practice approaches, Leigh Ann created the Speech Uncensored Podcast to connect medical SLPs with meaningful resources, emerging research, and practical tools. Leigh Ann’s goal is to empower and connect SLPs to enhance our profession and accelerate the research to practice pipeline. Visit https://www.spee ...
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ci gaba ne akan na makon daya gabata wanda ya duba muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. inda shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma ta Nupe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ab…
  continue reading
 
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako, ya je jamhuriyar Benin musaman yankin Wemewe, inda ƙabilar yankin ke shirya wani ƙasaitaccen bikin nuna al’adunsu a duk shekara, wadda ke ƙarfafa danƙon zumunci tsakaninsu da sauren ƙabilu. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin...By RFI Hausa
  continue reading
 
A wannan mako, shirin ya yi duba ne a kan yadda hare-haren ‘yan ta’adda suka kassara harkokin ilimi a arewacin Najeriya, shekara 10 kenan da 'yan ta'adda suka fara kai hari kan makarantu a Najeriya, lamarin da ya fara faruwa a shekarar 2014 a makarantar sakandaren ‘yan mata ta garin Chibok da ke jihar Borno a Arewa maso gabashin kasar. Bincike ya n…
  continue reading
 
A wannan mako, shirin ya yi duba ne a kan sabuwar hanyar koyarwa, da kuma tasirin da ta ke da shi a harkar ilimi a faɗin duniya, wato Innovative Teaching Method a turance. Ita dai sabuwar hanyar koyarwa wato Innovative Teaching Method, hanya ce da ta sha bambam da hanyoyin koyarwa da aka saba gani a lokutan baya, domin ita ana koyar da ɗalibai ne b…
  continue reading
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako, ya yi duba ne a kan tsarin ilimin kimiyya da fasaha tsantsa hadi da lissafi, wato STEM Education a turance. Mafi yawancin kasashen Duniya da suka ci gaba, na bawa wannan tsari na Ilimin Kimiyya da fasaha tsantsa hadi da Lissafi fifiko a makarantunsu, la’akhari da yadda kimiyya da fasaha a wannan zamani suk…
  continue reading
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako ya yi duba ne kan yadda ake ci gaba da samun ci gaba a bangaren daliban da ke zuwa makaranta a yankin Arewacin Najeriya. Jami'ar Umaru Musa 'Yar Adu'a da ke jihar Katsina ta samu nasarar yaye sama da dalibai dubu 10 a wannan shekarar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin ta re da Abdulkadir Ha…
  continue reading
 
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma ta Nupe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.........…
  continue reading
 
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda Jama'a ke koken game da rikon sakainar kashi da hukumomi ke yi wa abubuwan tarihi, kamar Makon jiya yau ma shirin ya yi tattaki ne har Kanon Dabo da ke tarayyar Najeriya, inda ya tattauna da shugaban kwamitin raya Al'adun Gargajiya na Majalisar dokokin Jihar, Hon. Sarki Aliyu Daneji.…
  continue reading
 
Loading …

Quick Reference Guide