show episodes
 
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.
  continue reading
 
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
  continue reading
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.
  continue reading
 
Tabarira ya Rugendo ni imwe ya tabarira cia kurutana Kirikaniro cia Thru the Bible iria cikoragwo mabururi-ini maingi thiini wa thi. Dr. J. Vernon Macgee niwe wahaririirie tabarira cia mbere na ni cicokete cigataurwo na thiomi makiria ma 100. Tabarira ici o tabarira ni ya ndagika 30 na cithiite irumaniriire, na muthikiriria acithikiriria cimutwaraga nginya agatuikania Kirikaniro gi giothe. Riu tabarira ici no uhote gucithikiriria online. Twina gikeno ni tondu ni uthurite kwambiriria kwiruta ...
  continue reading
 
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
  continue reading
 
Hosted by tennis' beloved troublemaker, Nick Kyrgios, "Good Trouble with Nick Kyrgios" is a video podcast series that explores the personal journeys of individuals who are making waves by doing things on their own terms. The series takes inspiration from Kyrgios' own career, marked by his unorthodox style and willingness to defy the norm, and extends that narrative to a broader spectrum of guests. Watch GOOD TROUBLE on YouTube: https://www.youtube.com/playlist?list=PLkk99AZEYMdRGSpE4pzoa920c ...
  continue reading
 
Artwork

1
Concept Media

Ibrahim Salisu nasir

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
Tashache da zatake yada bayanai chikin harshen harshen hausa da turanchi. A kokarinta na wayarda kan matasa musanman ta basu karfin gwiwa wajen gudanaeda rayuwaesu. Hallau kuma da nishadantar dasu a ilimanche.....
  continue reading
 
Artwork

1
Abokin Fira

Taskar Malam

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin ...
  continue reading
 
Artwork
 
A wannan shiri, muna karanto littafan Hausa masu ma’ana, musamman na da can, irin wadanda aka dade da wallafa su domin su tuna mana rayuwa, da al’adunmu na Hausawa kafin zuwan Turawa da ma bayan zuwansu. A cikin littafan akwai hikimomi, da dabaru, da almara, da kuma abubuwan ban mamaki, da na ban sha’awa da birgewa, da jaruman marubutan suka yi.
  continue reading
 
The Enigma Machine. The B2 stealth bomber. The poisoned-tipped umbrella. Napoleon’s Briefcase of Secrets. As long as there has been conflict, there have been spies, and as long as there have been spies, there have been incredible gadgets and iconic objects. These are the stories of the tools that power the world of espionage, hosted by Alice Loxton. Hit FOLLOW to get episodes every week. Get episodes early and ad-free with Spyscape+.
  continue reading
 
Bourbon connoisseur, sneaker head, girl dad, community promoter and gym rat Leo Cummings III takes you on a journey through the human experience, diving into today’s hot topics through open-minded conversations with intriguing people. So pour you a drink, turn up your volume, and Pull Up A Chair.
  continue reading
 
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Masu sauraro Assalamu Alaikum, barkanmu da sake haɗuwa cikin shirin Mu Zagaya Duniya, wanda ke waiwayar wasu daga cikin muhimman lamurran da suka wakana a makon da muka yi wa bankwana da shi. A farkon makon da muka yi bankwana, Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa dokar ta ɓaci a jihar Rivers, ya kuma dakatar da gwamna da mataimakiyarsa da k…
  continue reading
 
shirin Al'adun Mu na Gado na wanan makon tareda Abdoulaye Issa ya leka Jihar Maradin Jamhuriyar Nijar inda al’adar aikin kwado da lizzami da aka share shekaru ana yin sa da hannu ke fuskantar barazanar samun babban koma baya sakamakon wasu sabbin na’urori ko teloli na zamani da aka samu masu aiki da Computer wadanda ke zuba wannan aiki ga riguna ci…
  continue reading
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya maida hankali ne kan shirin da gwamnatin jihar Jigawa ta ƙaddamar, na ɗaukar nauyin karatun ‘ya’ya mata daga Firamaren har zuwa karatun Digirin Digirgir, shirin da ta ce tana fatan zai zaburar da ƙarin mata da iyayensu wajen duƙufa neman ilimi, ba tare da fargabar fuskantar ƙalubale na rashin ƙarfi ta f…
  continue reading
 
Shirin Al’adun Mu na Gado a wannan makon ya kawo muku ci gaban tattaunawa da Dakta Tahir da ake kira da Babba Impossible, wanda a makon daya gabata ya fara fashin baƙi a lamarin da yashafi tsafe-tsafe. Haka nan shirin ya leka Jamhuriyar Benin, inda gwamnatin ƙasar ta sanar da rusa wasu masarautu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin t…
  continue reading
 
Shirin ya yi duba kan yadda matsalar ta ƙaracin ruwa ke haifar da tasgaro a fannin noma don samar da wadatar abinci, inda mu ka ji daga manoma musamman na rani a Najeriya kan irin kalubale da su ke fuskanta na rashin samun wadataccen ruwa a gonakinsu, a daidai lokacin da ƙasar ta yi watsi da batun gyara galibin madatsun ruwa da ake da su ballantana…
  continue reading
 
Shirin Mu Zagaya Duniya’na wanan makon tareda Micheal Kuduson ya kuma duba batun watsi da wasu kungiyoyin farar hula a Jamhuriyar Nijar suka yi da rahoton taron ƙasa da ta shawarci shugaban mulkin sojin ƙasar ya ci gaba da zama kan karagar mulki har nan da shekaru biyar. Latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin....…
  continue reading
 
Loading …

Quick Reference Guide

Listen to this show while you explore
Play