CIKAR BURI NA
Manage episode 421620792 series 3577759
Wannan faifai zai bada labarin Zainab, wacce tayi fice a harkar aikin jarida wanda ya kasance burinta tun tana ƙarama. Sai dai kash, wasu ƙalubale suna barazana ga wannan aikin nata tare da gusar da soyayyar da take yi wa aikin. Shin wasu ƙalubale Zainab ke fuskanta? Ku biyo mu.
3 episodes