Artwork

Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://player.fm/legal.
Player FM - Podcast App
Go offline with the Player FM app!

Nazari kan komawar Kylian Mbappe kungiyar Real Madrid a kaka mai zuwa

9:59
 
Share
 
Manage episode 403015329 series 1018526
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://player.fm/legal.

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari ne kan komawar dan wasan gaba na kungiyar PSG, Kylian Mbappe kungiyar Real Madrid a karshen kakar bana. Yanzu dai za a iya cewa an yi ta, ta kare bayan da a ranar 13 ga wannan watan ne dan wasan mai shekara 25 ya sanar da kungiyarsa PSG batun sauya shekarar tasa da zarar kwantiraginsa ya kare a karshen kakar watan Yuni.

Kungiyar Real Madrid dai tayi suna wajen dauko manyan ‘yan wasan da tauraruwarsu ke haskawa a fagen kwallon kafa a duniya, ba tare da la'akari da tsadarsu ba.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.....

  continue reading

24 episodes

Artwork
iconShare
 
All episodes

×
 
Loading …

Welcome to Player FM!

Player FM is scanning the web for high-quality podcasts for you to enjoy right now. It's the best podcast app and works on Android, iPhone, and the web. Signup to sync subscriptions across devices.

Quick Reference Guide